Noun
Jam'i |
f
- stuttering, stammering <> magana irin wadda mai yin ta kan sha wuya kafin ya furta wasu kalmomi (misali: kamar idan mutum zai ce zabo sai ya ce z-z-z-zaabo)
- Synonym: in'ina
- To shi Bala mutum ne wanda daga nesa zaka ɗauke shi mafaɗaci kasan mutum ne mai I’ina sosai lokacin da na sanshi in zai yi magana da ƙyar yake yi, shine na sani a Nijeriya yana I’ina sosai yayi ƙoƙari ya magance I’inarsa shi yasa in zai yi magana sai kaga kamar da ƙarfi yakeyi kamar da faɗa in baka sani ba. [1]