Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kutse

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

  1. to hack
    1. Yariman Saudiyya bai yi wa Jeff Bezos kutse a Whatsapp ba [1]

    2. The HISBAH agency in Kano is still unable to regain control of its hacked Facebook page
      Har yanzu Hukumar HISBAH ta Kano ta kasa kwato Shafinta na Facebook da aka mata kutse ana ta saka hotunan batsa [2]
Contents