Noun 1
m
- an outdoor motion-picture movie. a projector <> hotuna masu motsi da ake nunawa a farin bango ta hanyar harba su da wata na'ura a farin bango ta hanyar harba su da wata na'ura da wutar lantarki mai hsaken gaske.
- Synonym: silima
- Before you is a large motion-picture screen. <> A gaban ka ga labulen majigi babba.
- Do we refuse to sit with men of untruth through television programs, videos, motion pictures, Internet sites, or other means? <> Muna ƙin tarayya da mutanen banza ta wurin wasannin telibijin, bidiyo, majigi, dandalin Intane, ko ta wasu hanyoyi?
Noun 2
- wani irin icce da ake yin jan turi da shi
- Synonym: garura
Glosbe's example sentences of majigi
- majigi. <> motion picture, motion pictures, motion-picture screen, motion, pictures, silent, slides.
- A gaban ka ga labulen majigi babba. <> Before you is a large motion-picture screen.
- Sun wallafa da kuma yi amfani da majigi da aka saka wa sauti, kafin ma masu yin fim suka fito da silima da aka saka wa sauti don mutane su kalla. <> They produced and used moving pictures with synchronized sound recordings, even before the movie industry released motion pictures for the public that incorporated sound.
- Ka taɓa ganin majigi da ba ya magana, amma wannan mutumin yana magana, kuma kana jin kalmominsa. <> You have seen silent movies, but this man speaks, and you can hear his words.
- Alal misali, an yi amfani da “Photo-Drama of Creation” (Majigi mai ɗauke da hotuna da kuma sauti) wajen yi wa mutane bishara. <> For example, consider the “Photo-Drama of Creation,” a photographic slide and motion picture production, complete with color and sound.
- Aka shirya majigi masu motsi masu zane mai kyau waɗanda ke kwatanta tarihin duniya. <> Stereopticon slides were made of fine art pictures illustrating world history.
- Wani kuma yana ɗauke da laccocin da kuma majigi. <> The other consisted of both the records and the slides.
- Ƙari ga haka, an shirya tsarin ayyuka na sa’o’i takwas da ya haɗa da hotuna da kuma majigi mai motsi. <> In addition, an eight-hour program combining color slides and motion pictures was prepared.
- A ƙarshe ya kasance majigi ne mai magana da mara magana mai tsawon awa takwas, a ciki da launuka da kuma sauti. <> Eventually, it came to be an eight-hour-long photographic slide and motion picture production, complete with color and sound.
- Muna ƙin tarayya da mutanen banza ta wurin wasannin telibijin, bidiyo, majigi, dandalin Intane, ko ta wasu hanyoyi? <> Do we refuse to sit with men of untruth through television programs, videos, motion pictures, Internet sites, or other means?
[17-08-13 17:25:30:591 EDT]