Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

noma

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
noma

Jam'i
babu (none)

Singular
farm

Plural
farms

m

  1. farming <> karta ƙasa da ta da kunya don gyaran shuka.
  2. sana'ar shuka amfanin gona don ci ko sayarwa.
  3. ya iya noma: wato isowar mutum daidai lokacin da ake cin abinci. <> showing up right on time to eat.

Verb

noma | nomi | nome

  1. to farm, to plant <> karta ƙasa da fartanya don raba shuka da haki.
  2. shuka kayan amfanin gona.
    Bana ya noma dawa da yawa.


Google translation of noma

Farming, agriculture.

  1. (noun) farming <> noma, aikin gona; horticulture <> noma, aikin gona;
  2. (verb) cultivate <> noma;