(countable) If there is an outbreak, a disease suddenly appears in an area and spreads. <> ɓarkewa, annoba.
Cutar Lassa na Matsayin annoba a Najeriya <> Lassa Fever Outbreak in Nigeria
The World Health Organization (WHO) says it is preparing for "the worst-case scenario" in a fresh Ebola outbreak<> DRC: Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce ta yi shirin kotakwana kan yiyuwar sake ɓarkewar cutar Ebola --voa60