(physiology) The release of an ovum from an ovary. [1] <> lokacin ƙyanƙyasar kwayayen maniyyi.
“During women’s peak period of arousal, which occurs around ovulation, their sexual motivation is just as strong as men,” says Lisa Diamond <> "sha'awar jima'i na tsananta ga mata, a lokacin ƙyanƙyasar kwayayen maniyyi, tamkar irin sha'awar da maza suke ji," in ji Lisa Diamond --bbchausa_verticals/084-the-enduring-enigma-of-female-desire
Yet, what if ovulation does occur and an egg is fertilized? <> Amma idan mace ta yi ƙwai kuma ƙwan ya haɗu da maniyyi, hakan zai iya zama ɗan tāyi. [2]