Noun
- burbuɗi, ɓarɓashi, diddiga
- Then in 1905, Albert Einstein explained that light acts like packets, or particles of energy. <> Sai a shekara ta 1905, Albert Einstein ya bayyana cewa haske kama yake da wani dami, ko kuma burbuɗin kuzari
- In more modern times, scientists have thought that light consists of tiny particles. <> A wannan zamanin kuma, masana kimiyya suna jin cewa haske yana da burbuɗi.