Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

planet

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Singular
planet

Plural
planets

Saturn, a planet
  1. (astronomy) A planet is one of the 8 bodies that orbit the Sun: Mercury, Venus, Earth, Mars, Jupiter, Saturn, Uranus and Neptune. <> ƙasa, muhalli, fadin duniya, duniya, faɗin duniya, zara.
    1. making them one of the most abundant vertebrate species on the planet. [1] <> al'amarin da ya mayar da su daya daga cikin nau'ukan halittu masu kasusuwa a fadin duniya. [2]
    2. Merely parking there doesn’t help the planet, [3] <> Ajiye abin hawa haka kawai ba zai taimaki ƙasa ba, [4]
    3. You’ll be doing the planet a double favor if you attach your home charging station to a home solar array. [5] <> Kana ƙara kyautata muhalli idan ka haɗa wurin cajinka da wurin zuƙar makamashin rana. [6]
    4. If every species on the planet were suddenly equally intelligent, would we cooperate or fight? [7] <> Idan duk halittar da ke fadin duniyar nan na da hankali irin namu, zamu hada kai ne ko kuma zamu yaki juna? [8]
    5. What if every animal on the planet has suddenly woken up a rational, self-aware being? [9] <> Idan aka wayi gari duk dabbar da ke duniya ta zama mai hankali da tunani me zai faru? [10]
    6. and our place as the planet’s dominant species. [11] <> da kuma matsayinmu a duniya, na halittar da ta mallake dukkan halittu. [12]
    7. whichever species were left would “probably screw up the planet just like we’re doing”. [13] <> “Duk jinsin halittar da aka bari a baya, za su bata duniyar ne kamar yadda mu ke yi a yanzu.” [14]
    8. it’s the largest pyramid on the planet, [15] <> ita ce ginanniyar dalar da tafi kowacce girma a duniya, [16]
    9. But itching more generally is an everyday occurrence for just about everybody on the planet. [17] <> To sai dai susa abu ne da kowa ke yi a kowane lokaci a duka faɗin duniya. [18]
    10. His office is the quietest place on the planet. [19] <> Ofishinsa shi ne wurin da ya fi shiru a duk duniya. [20]
    11. “We didn’t set out to build the quietest chamber on the planet,” says Gopal. [21] <> Gopal ya ce; Ba wai mun yi niyyar gina wurin da shi ne ya fi shiru ba a duniya. [22]


The Solar System (edit)
Star sun
Planets MercuryVenusEarthMarsJupiterSaturnUranusNeptune
Dwarf planets CeresErisPluto
Small solar system bodies asteroid beltcometsKuiper beltmeteorsOort cloudscattered disc
Other moonmoons
Contents