Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense and past participle of propagate. <> da aka yaɗa ko baza.
- In these critical, stormy times, such knowledge can protect you from “the falsely called ‘knowledge’” propagated by Satan the Devil.
A wannan lokaci na wahala, irin wannan sanin zai iya kāre ka daga “ilimin da ana ce da shi hakanan a ƙaryace” da Shaiɗan Iblis yake yayyaɗawa. - For centuries, the churches propagated the doctrine of the Trinity, claiming that the Father and the Son are part of the same entity.
’Yan coci sun yi shekaru da yawa suna yaɗa koyarwar Allah-Uku-Cikin-Ɗaya, suna da’awa cewa Uban da kuma Ɗan ɗaya ne. [1]
- In these critical, stormy times, such knowledge can protect you from “the falsely called ‘knowledge’” propagated by Satan the Devil.