- See also hangugu
Noun
m
- abin da ake saɓawa don wanke dauɗar jiki ko ta tufa. Ana haɗa shi da ruwa don yin haka. <> soap, a solid or liquid that you use to wash things.
- sabulun toka - wani irin sabulu da ake yi da tokar karan gero a sha don magani.
- Alternate spelling: sabuni (from Arabic) .
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
- Hausa
Audio (US) (file)
Glosbe's example sentences of sabulu
- sabulu. <> soap.
- Wanke hannu da sabulu kāriya ce daga cututtuka kuma zai kāre rayuka. <> Washing the hands with soap and water can prevent illness and actually save lives.
- (idiomatic expression) biyan kuɗin sabulu <> worthwhile, worth the effort.
- Wannan makasudin kwalliya ce da za ta biya kuɗin sabulu, ko ba haka ba? <> Is that goal not worth our every effort?
Google translation of sabulu
Soap.
- See also saɓula