Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
same
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
English
iri d'aya, iri guda <> the same
O'Dwyer has replicated this study with workers in the poultry industry, and found the same results. [1] <> ODwyer ya sake maimaita kwatankwacin irin wannan binciken tare da ma'aikata a gonar kiwon kaji, ya kuma samu sakamako iri guda. [2]
On the same day, a woman in the South African city of Durban takes part in a Hindu ceremony to give thanks to the goddess Kali. [3] A daidai wannan ranar wata mata ta shiga wani bikin mabiya addinin Hindu a birnin Durban na Afirka ta Kudu domin nuna godiya ga abin bautarsu Kali. [4]