Noun
- addu'a
- Synonym: prayer
- man is not weary of supplication for good [ things ], but if evil touches him, he is hopeless and despairing. <> mutum ba ya kosawa daga addu 'ar neman alheri kuma idan sharri ya shafe shi, sai ya zama mai yanke kauna, mai nuna kasawa. = [ 41:49 ] mutum ba ya gajiya da addu'ar neman alheri. kuma idan sharri ya shafe shi, sai ya yanke kauna, da kasawa. --Qur'an 41:49