Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tuberculosis

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

  1. tarin fuka
    The U.S. House of Representatives has passed a resolution that will triple the money that the U.S. donates to fight AIDS, malaria and tuberculosis around the world. <> Majalisar wakilan tarayya ta Amurka ta zartas da wani kudurin da zai ninka kudin agajin da Amurka take bayarwa domin yakar kanjamau da zazzabin cizon sauro ko malariya, da kuma tarin fuka a fadin duniya har sau uku. [1]
  2. mak'ek'ashiya; cukku; fuka.
Contents