(Redirected from yawon bud'e ido)
- tour, visit, tourism, tour, vacation
- Ana marabtar baƙi da suke zuwa ofishin reshe kuma ana kai su yawon buɗe ido daga ranar Litinin zuwa Jumma’a. <> Visitors are welcome to take a guided tour of any of our branch offices, Monday through Friday.
- Ashe wani abokinsa ya ba shi wani littafi game da Nepal mako ɗaya kafin na kira su, kuma mahaifina yana tunanin cewa Nepal ƙasa ce mai kyau da zai so ya je yawon buɗe ido. <> Just a week before, one of his friends had given him a book about Nepal, and Dad had even been thinking that it would be a nice place to visit.