(Redirected from zuciyar)
Suna / Noun
f
- the heart organ <> fannin cikin jiki a ƙarƙashin ƙirjin hagu.
- courage, pluck
- saurin zuciya / mai zuciya <> to get angry, temper
- zuciya-biyu <> half-heartedly; munfaurci da yi wa mutane rashin mutunci (two-faced).
- the mind, soul (rai) <> fannin tunanin mai rai na yarda ko ƙin yarda ko wasuwasi ko ja wa kai hankali a kan harkokin duniya.