Noun
f
- daughter, girl.
- abin haihuwa ta mata da aka samu.
- matar da take ba baiwa ba.
- mace ta gari mai kyan hali.
- gajeriyar kunya ta tsakanin dogaye biyu.
- ƙaramin rami cikin babba na kabari.
- Synonym: haifa
- wani irin wasa na gardo-gardo da yara ke yi a cikin rairayi.
- 'ya ta ruwa: wasan da ake yi cikin ruwa. <> a game played in water.
- Synonym: waha
- 'ya ta tinƙe / 'ya tinƙe: wasa kamar waha amma a tsandaurin ƙasa ake yin sa.
- gutsuren waƙar baka da mawaƙi kan soma kafin 'yan amshi su amsa.
- See also ɗa