(Redirected from 'yan tarayya)
f
- partnership, union, a collective. <> haɗin gwiwa; gama-kai ko gamaɗe, gamayya.
- Tarayyar Soviet <> The Soviet Union.
- mulkin tarayya ko gwamnatin tarayya wato gwamnatin da ta haɗa jihohi da dama ƙarƙashin shugaba ɗaya. <> federation, federal.
- na tarayya <> federal, national.
- 'yan tarayya <> members of (the federal/national) government.
Google translation of tarayya
- (noun) communion <> tarayya; confederation <> tarayya;