Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ƙudura

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from Ƙudurar)
  1. Ƙudura - ikon Allah <> Allah's might and power.
    sun ƙaryata Ƙudurar Allah ma domin suna ganin ba zai iya dawo da su ba bayan sun mutu --Yaseen

(verb)

  1. ƙulla; ƙudurta.
  2. ɗauka
    ƙudura alƙawari
  3. sa
    Ya ƙudura aniya.
  4. shirya <> prepare, plan.
  5. ɗaura
    Ya ƙudura' niyya.