Noun
f
- to be angry, high tempered <> fushi, hassala da yawan saurin fushi
- conceited, narcissistic <> tunƙaho ko taƙama
- ƙabe, ƙaban ƙashi - wato sanyi ko ciwon ƙashi <> swell up, be swollen
- Ƙafa ta ƙabe maka. <> Your leg has swollen.
- ƙaban ciki, ciwon ƙaba, ciwon ciki mai ƙullewa mutum ciki <> indigestion, upset stomach, hernia