Adjective/Adverb
- plainly, clearly, obvious, apparent. <> kalma mai bayyana fitowar abu sarari. a fili
- kalma mai bayyana rashin sa kaya ko ɓoye abin da ya kamata a yi a asirce.
- Da rana ƙiri-ƙiri yake cin abincin alhalin ana azumi. <> He eats in the middle of the day out in the open whilst fasting.
- See also ƙuru-ƙuru