Noun
m
- a male candidate for political office.
- Ɗan takara jam'iyyar PDP Atiku Abubakar ya gabatar da taron gangamin yak'in neman zab'ensa. [1]
- Guinea: Supporters of President Alpha Condé and opponent Cellou Dalein Diallo, candidate of the Union of Democratic Forces of Guinea (UFDG), campaign in the streets of the capital, Conakry, ahead of the October 18 presidential election.
Ɗan takarar shugaban ƙasa a Guinea, Cellou Dalein Diallo, kuma shugaban babbar jam'iyyar adawa ya ce: Magoya bayan shugaba Alpha Condé sun hana tawagarsa shiga birnin Conakry don yaƙin neman zaɓe. --voa60/2020-10-14
- Ɗan takara jam'iyyar PDP Atiku Abubakar ya gabatar da taron gangamin yak'in neman zab'ensa. [1]