Noun
m
- ɗison abu mai ruwa-ruwa. <> a drop, drip.
- ruwan baƙaƙe da ake yi wa wasu haruffan ajami ko na Larabci. <> Arabic dots or diacritics.
- Seen mai ɗigo uku. <> The letter 'sin' with three dots.
- A period at the end of a sentence. <> aya ta nnuna alamar tsayawa a jumla ko wajen karatu.