#
|
Hadith 3
|
Hadisi na uku
|
1
|
On the authority of Aboo `Abd ir-Rahmaan `Abdullaah, the son of `Umar ibn al-Khattab radiAllaahu ʻanhumaa,
|
An ruwaito daga Abu abdirrahman, Abdullahi ɗan Umar ɗan Alkhaɗɗabi Allah ya yarda da su
|
2
|
who said: I heard the Messenger of Allaah صلى الله عليه وسلم say:
|
ya ce: Naji Manzon Allah صلى الله عليه وسلم yana cewa:
|
3
|
Islam has been built on five [pillars]:
|
“An gina musulunci akan abubuwa guda biyar;
|
4
|
testifying that there is no deity worthy of worship except Allaah and that Muhammad is the Messenger of Allah,
|
Shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah kuma Muhammadu manzon Allah ne,
|
5
|
establishing the salaah (prayer),
|
da tsayar da salla,
|
6
|
paying the zakah (obligatory charity),
|
bada zakka,
|
7
|
making the Hajj (pilgrimage)
|
yin hajji,
|
8
|
and fasting in Ramadan.
|
da azumin watan ramadana.
|
|
|
|