Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

40 Hadiths/8

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Hadith 8 <> Hadisi na 8

<small> --[[40 Hadiths/8|Hadith 8]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_8_.3C.3E_Hadisi_na_8|40]]</small>

# Hadith 8 Hadisi na takwas
1

On the authority of Abdullah ibn Umar (ra):

The Messenger of Allah (ﷺ) said,

An ruwaito daga Abdullahi ɗan Umar (Allah Ya yarda da su):

2 "I have been ordered to fight against the people until they testify that there is none worthy of worship except Allah and that Muhammad is the Messenger of Allah, An umarce ni da in yaƙi mutane har sai sun shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma lallai annabi Muhammadu manzon Allah ne,
3 and until they establish the salah and pay the zakat. su tsayar da sallah, kuma su bayar da zakka;
4 And if they do that then they will have gained protection from me for their lives and property, unless [they commit acts that are punishable] in Islam, and their reckoning will be with Allah." [Bukhari & Muslim] [1] idan sun aikata haka to sun kare jininsu da dukiyoyinsu daga gare ni, sai dai haƙƙin musulunci, hisabinsu yana wajen Allah maɗaukakin sarki.