Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

biris

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from Biris)

m

  1. Ignoring a person. e.g. <> watsi da abu ko rashin kulawa da shi.
    1. mun yi biris da shi, <> we reckoned him of no account, not worth considering, took no notice of, ignored him.
  2. biris = biris kulle = biris kutukulle =
    I don't care, it is no affair of mine. (= birincin kula; anobisi.)
  3. {adv.} In great quantity. (= birjik.)

SketchEngine Example Sentences of biris

  1. SketchEngine Example Sentences of biris
    1. Irin wadanda a ka yi biris da su ba a nuna musu kauna [1]
    2. Idan ya yi biris da su don kaunar da ke tsakaninsa da mai dakinsa ko dan kyautatawa da ta ke masa sai a ce ta mallake shi [2]
    3. da kuma sace wani ‘dan uwan injiniya markus gundiri. Biris da gwamnatoci suka yi da al’amarin ’yan gudun hijira [3]
    4. tare da yin biris da halin da ke suke ciki [4]
    5. Shugabannin baya sun yi biris da shi [5]
    6. bayan yayi biris da wani yunkuri na mika shi ga kotun duniya [6]
    7. ya karbi makullin babur dina ya kuma yi biris da ni na wani tsawon lokaci [7]
    8. shugaba Ellen Johnson Sirleaf ta kori manyan jami’an jinya goma bayanda suka yi biris da umarnin da aka basu na komawa kasar domin su taimaka wajen yakar barkewar cutar Ebola [8]
    9. ” Ya kuma kara kira ga ‘yan Najeriya da su yi amfani da wannan dama su hada kai su yi biris da masu kiran a ta da hankali [9]
    10.  : GYARA KAYANKA YI HATTARA DA ZUNUBAI 70 Waxanda Mutane Suka Yi Biris Da Su WALLAFAR SHEIKH MUHAMMAD SALEH AL MUNAJJID FASSARAR MUHAMMAD MANSUR IBRAHIM Jami’ar Usmanu Xan Fodiyo [10]
    11. waxanda yin biris da su ba ya halasta [11]
    12. Kuma yin biris da su zaluntar kai ne [12]
    13. 36 BABI NA BIYU Zama Da Munafukai Da Mavarnata Wani abu kuma da Allah Subhanahu Wa Ta’ala Ya haramta kuma mutane suka yi biris da shi [13]
    14. LIWAXI Wani abu kuma da Allah Subhanahu Wa Ta’ala Ya haramta amma mutane suka yi biris da shi [14]
    15. wasu magidanta ke yin biris da tarbiyyar iyalinsu [15]
    16. sun yi biris da haramcin [16]
    17. bai fi irin yadda mutane a yau suka yi biris da wannan haramci ba [17]
    18. kuma wasu mutane suka yi biris da shi [18]
    19. sun yi biris da wannan lamari [19]
    20. Amma kuma mutane da dama sun yi biris da wannan koyarwa ta musulunci [20]
    21. Yin biris kuwa da kasashen larabawa sukayi kan wannan lamari [21]
    22. ta hanyar yin biris da horace-horacensa da aikata abubuwan da ya hana [22]
    23. kada su yi biris da wannan faxakarwa [23]
    24. Ka sani yin biris da wannan koyarwa ta Almusxafa SallallahuAlaihi Wasallama halaka ne [24]
    25. a yi biris da wannan Aikin na Horo da Hani [25]
    26. sai ka taras sun yi biris da shi [26]
    27. Wandako duk ya yi biris da makusantansa [27]
    28. bayan ya yi biris da wani yunkuri na mika shi ga kotun duniya [28]
    29. amma ya yi biris da su [29]
    30. amma gwamanatin kano ta yi biris da wannan ta fake da kama yan fim tana daurewa a matsayin gwamnatin musulunci [30]
    31. na yin biris da muhimmanci da kuma ]imbin gudunmawar da }ungiyoyin ayyukan sa-kai ke bai wa tarihin {asar Amirka [31]
    32. na tsoron kada jama’rsu su yi biris da su [32]
    33. wannan ba yana nufin mun yi biris da wa]annan bukatu ba ne [33]
    34. wadda bai kamata a ce mu yi biris a kan basirar da Allah Ya bata ba [34]