Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Cakir

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Proper Noun

Tilo
Cakir

Jam'i
Cakirai

f / m

  1. wata ƙabila a jihar Bendel ko Ribas a Nijeriya. <> a tribe out of the Bendel and Rivers region in Nigeria.
  2. wani irin tsuntsu. <> a type of bird.
  3. wata irin tabarmar da ake kira tafin giwa ko cibiyar-kura ko wundi.
  4. wata irin atamfa ta ƙasashen waje. <> a foreign piece of cloth.