(Redirected from Eid)
- See also sallah
Noun
m
- A Muslim religious holiday (Sallar layya ko Babbar Sallah <> Eid al-Adha; Sallar azumi ko Ƙaramar Salla <> Eid al-Fitr) <> bikin sallah ƙarama ko babba. Sallar da ake yi a ranar salla da safe.
Noun 2
m
- irin kankana <> a type of watermelon.