(Redirected from Happy)
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
Positive |
Comparative |
Superlative |
- mai farin ciki, mai murna.
- I am happy to see you. <> Ina farin ciki da ganinki. = Ina murnar ganinki.
- (figuratively) bakinsa har kunne.
- to make someone happy <> faranta wa rai, sa wani/wata farin ciki.
- Happy birthday! <> Barka da zagowar ranar haihuwa!