Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

JohnKerrySokotoRemarksTranslated

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Remarks on Community Building and Countering Violent Extremism (August 23, 2016) [1] Jawabin Sakatare John Kerry Game Da Gina Al’umma da Ƙalubalantar Tsageranci (23 ga watan Agustan 2016) [2]
SECRETARY KERRY: Thank you so much. Thank you. Asalaam Alaikum. Thank you very much. Maryam, thank you very, very much. Good morning everybody. Good morning to all of you – your Excellency Governor Tambuwal; your Excellency Governor Yari; your Eminence, Sultan, who was very, very kind to host us here today and whose leadership I particularly appreciate with respect to all of the interfaith efforts, which are so important; Charge Brennan; leaders from Nigeria’s religious communities; teachers and students – thank you very, very much for being here. You honor me by being here and it’s my privilege to be the first secretary of state in history to come to Sokoto. I’m very honored to be here. (Applause.) SAKATARE KERRY: Na gode, ƙwarai da gaske. Ina godiya. Asalaam Alaikum. Na gode, ƙwarai da gaske. Maryam, godiya na ke yi, ƙwarai. Ina kwananku? Mai Martaba Gwamna Tambuwal; mai Martaba Gwamna Yari; mai alfarma, Sarkin Musulmi, wanda ya kasance ƙwaƙƙwaran mai masaukinmu, a yau, kuma wanda nake alfahari da shugabancinsa, musamman, game da irin yadda yake bai wa kowane addini girmansa, abinda ke da muhimmanci; Babban Jami’i, Brennan; shugabannin addinan Nijeriya; malamai da ɗalibai – ina godiya, ƙwarai da gaske, game da kasancewata, a nan. An karrama ni, kuma wata dama ce, ta duk wani sakataren ƙasar Amirka, a tarihi, da ya taɓa zuwa Birnin Sokoto. Ina alfaharin kasancewa a nan. (aka runtume da tafi.)
row 2, cell 1 row 2, cell 2