(Redirected from Jummah)
Pronunciation
Proper noun
f
- Friday
- The Friday prayer <> sallar da ake yi a ranar Juma'a a lokacin azahar.
- Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Idan anyi kirã zuwã ga salla a rãnar Jumu'a, sai ku yi aiki zuwa ga ambaton Allah, kuma ku bar ciniki.
O you who have believed, when [the adhān] is called for the prayer on the day of Jumuʿah [ Friday ], then proceed to the remembrance of Allāh and leave trade. --Quran/62/9 - We went to the mosque on Friday. <> Mun je masallaci a ranar Jummah.
- Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Idan anyi kirã zuwã ga salla a rãnar Jumu'a, sai ku yi aiki zuwa ga ambaton Allah, kuma ku bar ciniki.
Days of the week in Hausa (edit) |
Lahadi - Litinin - Talata - Laraba - Alhamis - Juma'a - Asabar |
- See also Template:days