Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Kano

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Proper noun

Proper noun
Kano

Kanṑ f

https://en.wikipedia.org/wiki/Kano_State
Kano from Dala Hill
  1. Kano city: sunan wani babbann birni a arewacin Nijeriya wanda ya Shahara wajen kasuwanci; kuma akwai mashahuran duwatsu guda biyu a garin, watau Dala da Gwauron Dutse. Nicknamed Ta dabo, tunbin giwa.
  2. Kano state: ɗaya daga cikin jihohin Nijeriya.
  3. ƙasar da ke ƙarƙashin sarkin wannan babban birni.

Etymology

Kano was the name of a blacksmith from the Gaya tribe who settled in the area while sourcing for ironstone. The state was named after him. [1][2]