(Redirected from Mosque)
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun

m
- wurin da aka keɓe ginanne ko kewayayye don Musulmai su yi sallah da ibada. Masallaci duk wani wuri da musulmai suka kebeshi domin gudanar da bauta ga mahallicci Allah madaukakin sarki. [1] <> a mosque, masajid (Arabic). - (Islam) A place of worship for Muslims, often having at least one minaret; a masjid.
- mai yin sallah (masallaciya = f) <> one who prays.