Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/17

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Quran/3/16 > Quran/3/17 > Quran/3/18

See also Quran/51/18


ٱلصَّـٰبِرِينَ وَٱلصَّـٰدِقِينَ وَٱلْقَـٰنِتِينَ وَٱلْمُنفِقِينَ وَٱلْمُسْتَغْفِرِينَ بِٱلْأَسْحَارِ ١٧

˹It is they˺ who are patient, sincere, obedient, and charitable, and who pray for forgiveness before dawn.[1]  — Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran

[1] Optional prayers before dawn are recommended and are more likely to be accepted.

The patient, the true, the obedient, those who spend [in the way of Allāh], and those who seek forgiveness before dawn. — Saheeh International


Assabireena wassadiqeenawalqaniteena walmunfiqeena walmustaghfireenabil-ashar — Transliteration


Mãsu haƙuri, da mãsu gaskiya, da mãsu ƙanƙan da kai, da mãsu ciyarwa da mãsu istingifari a lõkutan asuba. — Hausa Translation (Abubakar Gumi)


Su ne masu hakuri, da gaskiya, da biyayya, da yin sadaqah, da istigifari da asubah. --Masjid Tucson


Masu haƙuri, kuma masu gaskiya, kuma masu kaskantar da kai, kuma masu ciyarwa kan tafarkin Allah, kuma masu neman gafara a lokatan ƙarshe na dare. [1]


(Su ne) masu hakuri, masu gaskiya, kuma masu da'a, kuma masu ciyarwa, kuma masu neman gafara lokacin sahur. --Rijiyar Lemo

Segmented

3:17 Audio

  1. Arabic Audio:
    Saheeh International English Translation Audio: