Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/19

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Quran/3/18 > Quran/3/19 > Quran/3/20
إِنَّ ٱلدِّينَ عِندَ ٱللَّهِ ٱلْإِسْلَـٰمُ ۗ وَمَا ٱخْتَلَفَ ٱلَّذِينَ أُوتُوا۟ ٱلْكِتَـٰبَ إِلَّا مِنۢ بَعْدِ مَا جَآءَهُمُ ٱلْعِلْمُ بَغْيًۢا بَيْنَهُمْ ۗ وَمَن يَكْفُرْ بِـَٔايَـٰتِ ٱللَّهِ فَإِنَّ ٱللَّهَ سَرِيعُ ٱلْحِسَابِ ١٩

Certainly, Allah’s only Way is Islam.[1] Those who were given the Scripture did not dispute ˹among themselves˺ out of mutual envy until knowledge came to them.[2] Whoever denies Allah’s signs, then surely Allah is swift in reckoning. — Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran

[1] i.e., full submission to the Will of Allah. [2] No community split into believers and disbelievers until they received the knowledge given by their prophet.

Indeed, the religion in the sight of Allāh is Islām. And those who were given the Scripture did not differ except after knowledge had come to them - out of jealous animosity between themselves. And whoever disbelieves in the verses of Allāh, then indeed, Allāh is swift in [taking] account. — Saheeh International


Inna addeena AAinda Allahial-islamu wama ikhtalafa allatheena ootooalkitaba illa min baAAdi ma jaahumualAAilmu baghyan baynahum waman yakfur bi-ayati Allahifa-inna Allaha sareeAAu alhisab — Transliteration


Lalle ne, addini a wurin Allah, Shi ne Musulunci. Kuma waɗanda aka bai wa Littafi ba su sãɓã ba, fãce a bãyan ilmi ya je musu, bisa zãlunci a tsakãninsu. Kuma wanda ya kãfirta da ãyõyin Allah, to, lalle ne Allah Mai gaugãwar sakamako ne. — Hausa Translation (Abubakar Gumi)


Addini kadai da aka yarda da shi wurin ALLAH shi ne “Musulunci”. Amma kuma wadanda suka amshi littafi su ne masu musanta wannan, duk da ilmin da suka samu, saboda kishi tsakaninsu. Bisa ga irin wa’annan masu kafurcewa ayoyin ALLAH, ALLAH Mafi tsananin hisabi ne. --Masjid Tucson


Haƙiƙa, addini na gaskiya a gurin Allah shi ne Musulunci, waɗanda aka ba Littafi ba su yi saɓani ba, sai bayan sani ya zo masu, don ganin ƙyashin juna a tsakaninsu. Wanda ya kafirce wa Ayoyin Allah, to, haƙiƙa, Allah Mai saurin hisabi ne. [1]


Lalle addini a wurin Allah shi ne Musulunci. Kuma wadanda aka ba wa Littafi ba su yi sabani ba sai bayan da ilimi ya zo musu saboda zalunci a tsakaninsu. Wanda kuwa duk ya kafirce wa ayoyin Allah, to lalle Allah Mai gaggawar hisabi ne. --Rijiyar Lemo

Segmented

  1. Inna addeena AAinda Allahi al-islamu
  2. Certainly, Allah’s only Way is Islam.
  3. Indeed, the religion in the sight of Allāh is Islām.
  4. Lalle ne, addini a wurin Allah, Shi ne Musulunci.
  5. Addini kadai da aka yarda da shi wurin ALLAH shi ne “Musulunci”.
  6. Haƙiƙa, addini na gaskiya a gurin Allah shi ne Musulunci,
  7. Lalle addini a wurin Allah shi ne Musulunci.
  1. wama ikhtalafa allatheena ootooalkitaba illa min baAAdi ma jaahumualAAilmu baghyan baynahum
  2. Those who were given the Scripture did not dispute ˹among themselves˺ out of mutual envy until knowledge came to them.
  3. And those who were given the Scripture did not differ except after knowledge had come to them - out of jealous animosity between themselves.
  1. waman yakfur bi-ayati Allahifa-inna Allaha sareeAAu alhisab

3:19 Audio

  1. Arabic Audio:
    Saheeh International English Translation Audio: