Quran/3/4 > Quran/3/5 > Quran/3/6
إِنَّ ٱللَّهَ لَا يَخْفَىٰ عَلَيْهِ شَىْءٌۭ فِى ٱلْأَرْضِ وَلَا فِى ٱلسَّمَآءِ ٥
Inna Allaha la yakhfaAAalayhi shay-on fee al-ardi wala fee assama/- — Transliteration
Surely nothing on earth or in the heavens is hidden from Allah.
— Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran
Indeed, from Allāh nothing is hidden in the earth nor in the heaven. — Saheeh International
Lalle ne, Allah bãbu wani abin da ke ɓõyuwa gare Shi a cikin ƙasa, kuma bãbu a cikin sama.
— Hausa Translation (Abubakar Gumi)
Babu wani abin da ya boye wa ALLAH, a qasa ko a cikin sammai --Masjid Tucson
Hakika, babu abin da ke ɓoye ga Allah, a cikin ƙasa ko a cikin sama. [1]
Lalle Allah babu abin da yake ɓoyuwa a gare Shi a ƙasa ko a sama. --Rijiyar Lemo
3:5 Audio
- Arabic Audio:
Saheeh International English Translation Audio:
- Arabic Audio:
3:5 Word by word
inna
Indeed |
||
(3:5:2)
l-laha Allah - |
||
(3:5:3)
lā not |
||
(3:5:4)
yakhfā is hidden |
ɓõyuwa | |
(3:5:5)
ʿalayhi from Him |
||
(3:5:6)
shayon anything |
||
(3:5:7)
fī in |
||
(3:5:8)
l-arḍi the earth |
||
(3:5:9)
walā and not |
||
(3:5:10)
fī in |
||
(3:5:11)
l-samāi the heaven. |