Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:Agusta

Discussion page of Agusta

Glosbe's example sentences of Agusta [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar Agusta:
    1. A RANAR Laraba da safe, 24 ga Agusta, 2005, iyalin Bethel da ke Amirka da kuma Kanada, ta wurin bidiyo suka ji sanarwa mai ba da farin ciki.
      ON Wednesday morning, August 24, 2005, the United States and Canada Bethel families, connected by video, heard an exciting announcement. [2]

    2. An haife shi a ranar 28 ga Satumba, 1925, a garin Pike Country, Kentucky, a Amirka, kuma Ɗan’uwa Jaracz ya nuna ya keɓe kansa ga Jehobah ta wajen yin baftisma sa’ad da yake ɗan shekara sha biyar, a ranar 10 ga Agusta, 1941.
      Born on September 28, 1925, in Pike County, Kentucky, U.S.A., Brother Jaracz symbolized his dedication to Jehovah at the age of 15, on August 10, 1941. [3]

    3. Minti 10: Za Ka Yi Hidimar Majagaba na Ɗan Lokaci a Watan Agusta?
      10 min: Will You Auxiliary Pioneer in August? [4]

    4. 2 Yabo da Murya Mai Ƙarfi: Domin a taimaka wa masu shela su faɗaɗa hidimarsu, an ba waɗanda suke so su yi hidimar majagaba na ɗan lokaci a watan Agusta damar yin awoyi 30 idan suna so.
      2 Loud Shout of Praise: To help publishers expand their ministry, a special provision has been made for any who wish to auxiliary pioneer in the month of August. [5]

    5. Hasumiyar Tsaro Yuli-Agusta
      The Watchtower July 1 [6]

    6. A shekara ta 2002 aka gayyace shi da matarsa Susan zuwa Bethel, suka soma aikinsu a ranar ɗaya 1 ga Agusta.
      Then, in 2002 he and Susan were invited to Bethel, starting their new assignment on August 1. [7]

    7. Tsarin Ayyuka na Makon 3 ga Agusta
      Schedule for Week of August 3 [8]

    8. Harshe Mai Tsarki Yana Kawo Haɗin Kai da Salama (Zaf 3:9): (minti 10) Tattaunawa da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Agusta 2012, shafi na 12, sakin layi na 4.
      The Pure Language Promotes Peace and Unity (Zep 3:9): (10 min.) Discussion based on the August 15, 2012, Watchtower, page 12, paragraph 4. [9]

    9. Wata rana, ta ziyarci ƙanwata a watan Agusta na 1974.
      One day in August 1974, she visited my sister’s home, which is where we first met. [10]

    10. (Wahayin Yahaya 14:6) Alal misali, a watan Agusta, shekara ta 2004, a Jamus ana wa’azi ne a kusan harsuna 40.
      (Revelation 14:6) For example, as of August 2004, the preaching work in Germany was being carried out in about 40 languages. [11]

    11. ▪ Za ku iya saukar da Sing to Jehovah—Vocal Renditions, faifai na 5 daga Yanar Gizo na jw.org somawa daga 1 ga Agusta.
      ▪ Sing to Jehovah —Vocal Renditions, Disc 5 is being released for download from the jw.org Web site on August 1. [12]

    12. Tsarin Ayyuka na Makon 26 ga Agusta
      Schedule for Week of August 26 [13]

    13. Tsarin Ayyuka na Makon 10 ga Agusta
      Schedule for Week of August 10 [14]

    14. Shin za mu sami sabon ƙoli a yawan awoyi da yawan masu shela da kuma yawan majagaba na ɗan lokaci a watan Agusta?
      Can we reach new peaks in hours, publishers, and auxiliary pioneers during August? [15]

    15. Za a amsa waɗannan tambayoyi na gaba a Makarantar Hidima ta Allah a makon 27 ga Agusta, 2012.
      The following questions will be considered during the week beginning August 27, 2012. [16]

    16. A Agusta shekara ta 1950, aka hana aikin Shaidun Jehovah a Jamus ta Gabas.
      In August 1950, Jehovah’s Witnesses were banned in East Germany. [17]

    17. Ku tattauna bayanin da ke cikin Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Agusta, 2014, shafuffuka na 14-15, sakin layi na 14-20.
      Discussion based on the August 15, 2014, Watchtower, pages 14-15, paragraphs 14-20. [18]

    18. Ka gana da masu shela biyu ko uku da suke so su yi hidimar majagaba na ɗan lokaci a watan Agusta duk da cewa suna rashin lafiya ko kuma suna da ayyuka da yawa.
      Interview two or three publishers who plan to auxiliary pioneer in August despite being infirm or having a busy schedule. [19]

    19. Tattaunawa da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Agusta, 2003, shafi na 29.
      Discussion based on the 2012 Yearbook, page 92, paragraph 1; page 112, paragraph 3; and page 113. [20]

    20. Za a sami ƙarin bayani a kan wannan labarin a shafuffuka na 12-15 na Hasumiyar Tsaro ta 1 ga Agusta, 2015 a Turanci.
      Further details of this thrilling account are set forth in the article “‘I Arose as a Mother in Israel’” in the August 1, 2015, issue of The Watchtower. [21]

    21. Idan babu wannan littafin a yarenku, za ku sami shawara a tsarin nazari a cikin waɗannan Hasumiyar Tsaro na 1 ga Maris, 1994, shafuffuka 19-22; 1 ga Agusta, 1987, shafuffuka 28-29.
      If this manual is not available in your language, fine counsel on study methods can be found in the following issues of The Watchtower: August 15, 1993, pages 13-17; May 15, 1986, pages 19-20. [22]

    22. Za ka sami ƙarin bayani game da wa’azin bishara da ’yan Polan da ke Faransa suka yi a talifin nan “Jehobah Ya Kawo Ku Faransa don Ku Koyi Gaskiya,” a cikin fitowar Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Agusta, 2015.
      Regarding the work among Polish immigrants in France, see the article “Jehovah Brought You to France to Learn the Truth,” in the August 15, 2015, issue of The Watchtower. [23]

    23. A watan Agusta a shekara ta 1964 ne muka iso birnin Lisbon da ke Portugal.
      We arrived in Lisbon, Portugal, in August of 1964. [24]

    24. Domin samun cikakken jerin sunayen sarakunan Yahuza, duba Hasumiyar Tsaro ta 1 ga Agusta, 2005, shafi na 12.
      For a chronological list of Judah’s kings, see The Watchtower, August 1, 2005, page 12. [25]

    25. Ka nuna masa talifin da ke bangon baya na Hasumiyar Tsaro na Yuli-Agusta.
      Notice what it says here.” [26]


Retrieved June 23, 2019, 6:09 pm via glosbe (pid: 18229)