Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.


Glosbe's example sentences of O [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar O:
    1. “You, O Jehovah, are good and ready to forgive; and the loving-kindness to all those calling upon you is abundant.”—PS.
      “Nagari ne kai, ya Ubangiji, mai-hanzarin gafartawa kuwa, mai-yawan jinƙai ga dukan waɗanda su ke kira gareka.”—ZAB. [2]

    2. They started at one o’clock each morning so that the food would be ready when the boats came in at four o’clock.
      Suna soma dahuwar ne da ƙarfe ɗaya na dare a kowace rana domin su gama girkin kafin jiragen ruwan su iso da ƙarfe huɗu na asubar fari. [3]

    3. Jer·o·boʹam and some other important men go to King Re·ho·boʹam and ask him to be nicer to the people.
      Jeroboam da wasu manyan mutane suka je wajen Sarki Rehoboam suka roƙe shi ya kyautata wa mutanen. [4]

    4. Jehovah revealed to the prophet Ezekiel that detestable things were being done in private, saying: “Have you seen, O son of man, what the elderly ones of the house of Israel are doing in the darkness, each one in the inner rooms of his showpiece?
      Jehobah ya bayyana wa annabi Ezekiel cewa ana yin abin ban ƙyama a ɓoye, ya ce: “Ya ɗan mutum, ko ka ga abin da dattiɓan gidan Isra’ila su ke yi a cikin duhu? [5]

    5. 12 “Elisha began to pray and say: ‘O Jehovah, open his eyes, please, that he may see.’
      12 “Elisha ya yi addu’a ya ce, ‘Ya Ubangiji,ka buɗe idanunsa ya gani.’ [6]

    6. Like the psalmist, we can pray: “Create in me even a pure heart, O God, and put within me a new spirit, a steadfast one.”
      Za mu iya yin addu’a kamar mai zabura: “Daga cikina ka halitta zuciya mai-tsabta, ya Allah; ka sabonta daidaitacen ruhu daga cikina.” [7]

    7. We strive to imitate Jehovah, of whom the psalmist sang: “If errors were what you watch, O Jah, O Jehovah, who could stand?”
      Mu yi ƙoƙari mu yi koyi da Jehovah, game da wanda mai Zabura ya rera: “Idan kai, ya Ubangiji, za ka ƙididdiga laifofi, wa za ya tsaya, ya Ubangiji?” [8]

    8. O·nesʹi·mus ran away from Phi·leʹmon and came to Rome.
      Unisimus ya gudu daga wurin Filimon zuwa Roma. [9]

    9. Courageously, the Ethiopian spoke: “O my lord the king, these men have done bad in all that they have done to Jeremiah the prophet, whom they have thrown into the cistern, so that he will die where he is because of the famine.”
      Da gabagaɗi, Bahabashen ya ce: “Ya ubangijina sarki, waɗannan mutane sun yi mugun aiki cikin dukan abin da suka yi ma Irmiya annabi, da suka jefa shi cikin rami; yana kuwa mutuwa a wurin da ya ke, domin yunwa da a ke yi.” [10]

    10. Surely we want to be like David, who sang: “O magnify Jehovah with me, you people, and let us exalt his name together.”
      Ya kamata mu zama kamar Dauda wanda ya ce: “Ku girmama Ubangiji tare da ni, bari kuma mu ɗaukaka sunansa tare.” [11]

    11. David continued: “May the words of my mouth and the meditation of my heart be pleasing to you, O Jehovah, my Rock and my Redeemer.”
      Dauda ya ci gaba: “Bari batutuwan bakina, da tunanin zuciyata, su zama abin karɓa a gareka, Ya Ubangiji, dutsena da mai-fansana.” [12]

    12. Do be exalted above the heavens, O God; let your glory be above all the earth.”
      Ka ɗaukaka, ya Allah, bisa sammai; bari darajarka ta ɗaukaka bisa dukan duniya.” [13]

    13. O God, how much does the grand sum of them amount to!”—PSALM 139:17.
      Ina misalin yawan jimlassu!”—ZABURA 139:17. [14]

    14. They go to Da·riʹus and say: ‘We have agreed, O king, that you should make a law saying that for 30 days no one should pray to any god or man except to you, O king.
      Suka je wajen Darius suka ce: ‘Mun yarda, ya sarki, cewa ka kafa doka ka ce cikin kwana 30 kada kowa ya yi addu’a ga wani allah ko mutum sai kai kawai, ya sarki. [15]

    15. O Jehovah, you have searched through me, and you know me,” he wrote.
      Ya rubuta[[:]] “Ya Ubangiji, ka jarraba ni, ka san ni. [16]

    16. “I CALL to you, O God, but you never answer; and when I pray, you pay no attention.
      “NA YI kira gare ka, ya Allah, amma ba ka amsa mini ba, na yi addu’a kuma, amma ba ka kula da ni ba. [17]

    17. (Psalm 119:105) Like the psalmist of old, we gratefully respond to God’s leadings and pray: “Instruct me, O Jehovah, in your way, and lead me in the path of uprightness.”—Psalm 27:11.
      (Zabura 119:105) Kamar mai-zabura na dā, muna nuna godiya a yin na’am da bishewar Allah kuma muna addu’a haka: “Ya Ubangiji, ka koya mani tafarkinka; Ka bishe ni kuma a cikin hanya sosai.”—Zabura 27:11. [18]

    18. But the tax collector standing at a distance was not willing even to raise his eyes heavenward, but kept beating his breast, saying, ‘O God, be gracious to me a sinner.’”—Luke 18:11-13.
      Amma shi mai-karɓan haraji, da ya ke tsaye daga nesa, ba ya yarda ya tada ko idanunsa sama ba, amma sai ya bugi ƙirjinsa, ya ce, Ya Allah, ka yi mani jinƙai, ni mai-zunubin.”—Luk 18:11-13. [19]

    19. “You, O Israel, are my servant, you, O Jacob, whom I have chosen, the offspring of Abraham my friend.”—ISAIAH 41:8.
      “Amma kai, Isra’ila bawana, Yaƙub wanda na zaɓa, zuriyar Ibrahim aminina.”—ISHAYA 41:8. [20]

    20. Nehemiah’s prayer attests to the truthfulness of King David’s words: “You yourself will bless anyone righteous, O Jehovah; as with a large shield, with approval you will surround them.”
      Addu’ar Nehemiya ta tabbatar da gaskiyar kalmomin Sarki Dauda: “Za ka albarkaci mai-adilci; Ya Ubangiji, da tagomashi za ka kewaye shi kamar da garkuwa.” [21]

    21. Correct me, O Jehovah.”
      Ya Jehovah, ka tsauta ni.” [22]

    22. The letter is about Phi·leʹmon’s servant O·nesʹi·mus.
      Wasiƙar game da bawan Filimon ne Unisimus. [23]

    23. Jesus fulfilled David’s prophetic words: “To do your will, O my God, I have delighted.”—Psalm 40:8.
      Yesu ya cika kalmomin annabci na Dauda: “Ina ƙaunar in aikata nufinka sosai, ya Allah!”—Zabura 40:8. [24]

    24. You, O Israel, are my servant, you, O Jacob, whom I have chosen, the offspring of Abraham my friend.—Isa.
      Kai, Isra’ila bawana, Yaƙub wanda na zaɓa, zuriyar Ibrahim aminina.—Isha. [25]

    25. Some of the sons born to him there are named Amʹnon, Abʹsa·lom and Ad·o·niʹjah.
      Wasu ’ya’ya da aka haifa masa a nan ya sa masu suna Amnon, Absalom da Adonijah. [26]


Retrieved Wed Mar 06 2019 09:38:54 GMT-0500 (EST) via [27]