Glosbe's example sentences of Wednesday [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar Wednesday:
- ▪ The Memorial for 2016 will be Wednesday, March 23, 2016.
▪ Za a yi taron Tuna Mutuwar Yesu na 2016 a ranar Laraba, 23 ga Maris, 2016. [2] - In obedience to Jesus’ command, Jehovah’s Witnesses around the world will be gathering together on the evening of Wednesday, April 16, 2003, to commemorate Jesus’ death.
Domin su yi biyayya ga umurnin Yesu, Shaidun Jehovah a dukan duniya za su taru ranar Laraba da maraice, 16 ga Afrilu, 2003, su yi bikin tuna mutuwar Yesu. [3] - Three years later, he had a secondstroke and died peacefully on Wednesday, June 9, 2010.
Shekaru uku bayan haka, cutar shan inna ta sake addabar shi kuma ya mutu a ranar Laraba, 9 ga watan Yuni, 2010. [4] - ON Wednesday evening, April 12, 2006, some 16 million people will gather to observe the Lord’s Evening Meal.
ARANAR Laraba da yamma, 12 ga watan Afrilu ta shekara ta 2006, kusan mutane miliyan 16 ne za su taru su kiyaye Jibin Maraice na Ubangiji. [5] - On Wednesday morning, September 5, 2012, it was announced to the United States and Canada Bethel families that a new member had been added to the Governing Body of Jehovah’s Witnesses.
An sanar wa iyalin Bethel da ke Amirka da kuma Kanada a safiyar ranar Laraba, 5 ga Satumba, 2012 cewa an naɗa wani sabon mamban Hukumar da ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah. [6] - This year, the Memorial of Jesus’ death falls on Wednesday, March 23, after sundown.
A wannan shekarar, za a tuna da mutuwar Yesu a ranar Laraba, 23 ga Maris, 2016, bayan faɗuwar rana. [7] - (Revelation 1:16, 20) In his life story, Albert Schroeder, a longtime member of the Governing Body who recently finished his earthly course, wrote: “The Governing Body meets every Wednesday, opening the meeting with prayer and asking for the direction of Jehovah’s spirit.
(Ru’ya ta Yohanna 1:16, 20) A cikin tarihin rayuwarsa, Albert Schroeder, da yake cikin Hukumar Mulki da daɗewa wanda ya gama aikinsa na duniya kwanan nan, ya ce: “Hukumar Mulki tana yin taro a kowace Laraba, tana soma taron da addu’a don roƙon ruhun Jehobah ya ja-gorance ta. [8] - And how should this gift motivate us as we prepare for the Memorial of Christ’s death on Wednesday, March 23, 2016?
Ta yaya wannan kyautar za ta sa mu kasance a shirye don taron Tuna Mutuwar Yesu a ranar Laraba, 23 ga Maris, 2016? [9] - THEODORE JARACZ, a member of the Governing Body of Jehovah’s Witnesses, finished his earthly course on Wednesday morning, June 9, 2010.
THEODORE JARACZ, ɗaya daga cikin Hukumar Mulki na Shaidun Jehobah, ya gama hidimarsa na duniya a safiyar ranar Laraba, 9 ga Yuni, 2010. [10] - They held those meetings on Monday, Wednesday, Friday, and twice on Sunday.
Suna yin waɗannan taron a ranar Litinin da Laraba da Jumma’a da kuma sau biyu a ranar Lahadi. [11] - Early Wednesday morning, they met their very first Witness in Germany—and with a typical German name at that!
Mashaidi na farko da suka haɗu da shi a safiyar ranar Laraba shi ne Hans. [12] - ON Wednesday morning, August 24, 2005, the United States and Canada Bethel families, connected by video, heard an exciting announcement.
A RANAR Laraba da safe, 24 ga Agusta, 2005, iyalin Bethel da ke Amirka da kuma Kanada, ta wurin bidiyo suka ji sanarwa mai ba da farin ciki. [13] - (Matthew 24:13) Although suffering physically, on Wednesday, March 7, he attended a meeting of the Governing Body of Jehovah’s Witnesses of which he was a member.
(Matta 24:13) Ko da yake yana wahala a jiki, a ranar Laraba, 7 ga Maris, ya halarci taron Hukumar Mulki na Shaidun Jehovah wanda yana ɗaya daga cikinsu. [14] - Readers of Zion’s Watch Tower were encouraged to meet together, and by 1881, meetings were being held in Pittsburgh, Pennsylvania, every Sunday and Wednesday.
An ƙarfafa masu karanta Zion’s Watch Tower (Hasumiyar Tsaro ta Sihiyona) su riƙa yin taro. An soma yin taron a shekara ta 1881, sau biyu a mako, a ranar Lahadi da Laraba a birnin Pittsburgh, a Pennsylvania. [15] - Governing Body meetings are held each week, usually on Wednesday.
Hukumar Mulki tana yin taro a ranar Laraba a kowane mako. [16] - This year the Memorial will be held on Wednesday, April 16, after sunset.
Wannan Shekarar za a yi bikin ranar Laraba, 16 ga Afrilu, bayan faɗuwar rana. [17]
- ▪ The Memorial for 2016 will be Wednesday, March 23, 2016.
Retrieved Wed Mar 06 2019 09:48:17 GMT-0500 (EST) via [18]