Glosbe's example sentences of a ciki [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar a ciki:
- A binciken da suka yi sun ce littattafanmu na koya wa mutanen yadda za su samu farin ciki a iyalinsu da kuma aurensu. Ba su ga komi a ciki ba da ya nuna cewa muna koya wa mutane su tsane juna.
The experts found that our publications encourage readers to “preserve the family and the marriage arrangement” and that the claim that our literature promotes hatred was “unsupported.” [2] - Bulus ya bayyana: “Su kuma [Yahudawa na zahiri], idan ba su lizima cikin rashin bangaskiyarsu ba, za a tswafa su ciki: gama Allah yana da iko ya sake tswafa su a ciki.
Paul explains: “They [natural Jews] also, if they do not remain in their lack of faith, will be grafted in; for God is able to graft them in again. [3] - Farisawa suna ɗaura ƙaramin akwati da aka saka nassosi a ciki a goshinsu.—Mat.
The Pharisees wore scripture-containing cases. —Matt. [4] - Yanayin da duniya take a ciki a yau yana yin barazana ga rayuwar ’yan Adam kuma hakan ya nuna cewa muna rayuwa ne a “karewar zamani.”—Karanta Matta 24:3, 7-14, 21, 22, Littafi Mai Tsarki; 2 Timotawus 3:1-5.
Present world conditions threaten man’s survival and show that we now live in “the conclusion of the system of things.” —Read Matthew 24:3, 7-14, 21, 22; 2 Timothy 3:1-5. [5] - Dan-adam na da nauyin bauta wa da 'irar da yake rayuwa a ciki a wuyansa , domin a nan kadai ne yake samun halin karfafa darajarsa ta dan-adam cikin yanci .
Everyone has duties to the community in which alone the free and full development of his personality is possible . [6] - MAGANA da yarinyar nan ta yi da aka rubuta a gefen dama ya bayyana mummunar hali da mata suka samu kansu a ciki a ko’ina a duniya, wato, yadda ake zalunta su da kuma nuna musu wariya.
THE words of the young girl, shown above, reveal a grim reality —worldwide, violence and discrimination affect girls and women throughout their lives. [7] - Ba a ambata wani matsayi da za mu kasance a ciki ba a Littafi Mai Tsarki don a ji addu’o’inmu.
In the Bible, no particular position is specified for our prayers to be heard. [8] - Ka yi tunanin wani birni mai ganuwa da miliyoyin mutane suke zama a ciki. Ba a iya shigar da ruwa mai tsabta birnin kuma ba a iya fitar da ruwa mai datti.
To illustrate: Imagine living in a densely populated walled city that had no way of importing fresh water or exporting waste products. [9] - A yanzu, Blessing tana farin ciki cewa ta yi shekaru 12 tana hidima na cikakken lokaci kuma tana murna cewa ta mai da hankali ga “ranar albishir” da muke zaune a ciki yanzu.
Blessing can now happily look back on 12 years in full-time service and be glad that she has kept her focus on the “day of good news” that we are living in right now. [10] - Yin tunani a kan waɗannan darussa kuma da bincika nassosi da aka nuna a ciki amma ba a rubuta ba zai taimake ka ka ƙara hikima ta ibada, tunani, da kuma fahimi—halaye da dukanmu ke bukata.
Reasoning on these points and looking up the scriptures cited but not quoted will contribute to your development of godly wisdom, thinking ability, and discernment —qualities all of us need. [11] - Zunuban mutanen da aka rubuta a ciki ya nuna cewa, a ra’ayin Jehobah, mutanen sun sha wahala ne domin zunubansu.
The expressions of acknowledgment of sin recorded therein make it clear that from Jehovah’s standpoint, the reason for the calamity was the error of the people. [12] - Sai ta saka Musa a ciki, ta ajiye shi a cikin dogayen ciyayi na bakin Kogin Nilu.
Then she put Moses into it, and placed the basket in the tall grass along the Nile River. [13] - Jirgin zai zama mai hawa uku da ɗakuna a ciki da kuma kofa a gefe.
The ark was to have three stories, or decks, a number of compartments, and a door in the side. [14] - Dare ya riga ya yi, kuma ana sanyi sosai a wannan tsaunin, mun yi farin ciki sosai sa’ad da suka ba mu gidan da ake kan ginawa don mu kwana a ciki.
Night had fallen, and it was very cold at that altitude, so we were grateful when they offered us a room that was under construction to sleep in. [15] - Jirgin zai zama mai hawa uku, za a yi ƙananan ɗakuna a ciki da kuma ƙofa a gefensa.
The ark was to have three stories, or decks, a number of compartments, and a door in the side. [16] - 3 Littafi Mai Tsarki ya yi magana game da aljannar da Adamu da Hauwa’u suka zauna a ciki da kuma wadda za a yi a nan gaba.
3 The Bible speaks of both a paradise that once existed and a paradise still ahead. [17] - Abin baƙin ciki, kamar yadda aka ambata a talifin da ya gabata, wasu sun yi watsi da Nassosin Ibrananci domin sun gaskata cewa Allahn da aka ambata a ciki mugu ne wanda yake hallakar da magabtansa babu tausayi.
Sadly, as noted in the preceding article, some ignore the Hebrew Scriptures because they believe that the God portrayed therein is a cruel deity who destroyed his enemies without mercy. [18] - Kamar suna jin murya a ciki da ke ja-gorarsu a hanya da take daidai.
It is as if they were hearing a faint inner voice guiding them in the right direction. [19] - (Misalai 4:23) “Zuciyarmu” ita ce yadda muke a ciki, da kuma yadda muke a gaban Allah.
(Proverbs 4:23) Our “heart” is our inner self, what we really are as a person in God’s eyes. [20] - 21 Ko wane irin yanayi ne muka samu kanmu a ciki, bari mu riƙa yin abubuwa a yadda zai ba da shaida mai kyau ga mutanen da ba sa cikin ikilisiya.
21 Regardless of our circumstances, may we be resolved to walk circumspectly in order to have a fine testimony from observers outside the congregation. [21] - 16 Hakika, kowane irin duhu muka sami kanmu a ciki, ba za mu yi tafiya a cikinsa mu kaɗai ba.
16 Yes, no matter what dark valley we may find ourselves in, we do not have to walk through it alone. [22] - 46:10; 55:11) Da zarar mutum ya fahimci hakan game da Kalmar Jehobah, abin da ya karanta a ciki zai iya yin tasiri sosai a rayuwarsa.
46:10; 55:11) Once a person realizes this about Jehovah’s Word, what he reads in the Bible can exert a powerful force in his life. [23] - A yin la’akari da manufarsa—ya ƙarfafa bangaskiyar Kiristoci a ciki da kuma kusa da Urushalima a misalin shekara ta 61 A.Z.—misalin Habakkuk ne ya fi dacewa.
Considering his goal —to strengthen the faith of Christians in and near Jerusalem around the year 61 C.E. —the example of Habakkuk was an apt choice. [24] - 6 Wane matsayi ne ya kamata mu kasance a ciki sa’ad da muke addu’a?
6 What bodily position should we assume when praying? [25] - A gefe ɗaya, mutane da suke da kyan gani suna iya ruɗinmu amma a ciki ba su da ƙa’idodin ɗabi’a.
On the one hand, we may be taken in by individuals who are outwardly appealing but inwardly unscrupulous. [26]
- A binciken da suka yi sun ce littattafanmu na koya wa mutanen yadda za su samu farin ciki a iyalinsu da kuma aurensu. Ba su ga komi a ciki ba da ya nuna cewa muna koya wa mutane su tsane juna.
Retrieved June 23, 2019, 4:46 pm via glosbe (pid: 15922)