Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:a kai-a kai

Discussion page of a kai-a kai

Glosbe's example sentences of a kai-a kai [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar a kai-a kai:
    1. Da yake ana saka sabbin abubuwa a kai a kai a manhajar JW Library, za ka riƙa shigan intane a kai a kai don ka sauko da su.
      Because new features are regularly added to JW Library, you should go online from time to time and install app updates when they are available. [2]

    2. Ina yin ƙoƙari na riƙa yin ayyuka da suka shafi bauta ta gaskiya a kai a kai, kamar yin addu’a da yin nazari da halartan taro da kuma fita hidimar fage a kai a kai?
      Do I make an effort to maintain a consistent routine of sharing in activities related to true worship, such as regular prayer, study, meeting attendance, and field service? [3]

    3. Sa’ad da manzo Bulus ya yi addu’a a kai a kai a cire masa “masuki cikin jiki” Jehobah ya gaya masa: “Cikin kumamanci ikona ya ke cika.”
      When the apostle Paul repeatedly prayed for deliverance from histhorn in the flesh,” Jehovah told him: “My power is being made perfect in weakness.” [4]

    4. (Zabura 119:105) Idan mun ci gaba da nuna “amfanin haske” ta “dukan nagarta,” dole ne koyaushe mu yi amfani da haske na ruhaniya da ke cikin Kalmar Allah, mu bincika ta a hankali a littattafan Kirista, kuma mu tattauna a kai a kai a taronmu na sujjada.
      (Psalm 119:105) If we want to keep on displaying “the fruitage of the light” through “every sort of goodness,” we must consistently take advantage of spiritual light that is found in God’s Word, is carefully examined in Christian publications, and is regularly discussed at our meetings for worship. [5]

    5. Hakika, kuna bukatar ku zama masu nazarin Kalmar Allah sosai, kuna karanta Littafi Mai Tsarki a kai a kai kuna bimbini a kai domin ku fahimci kuma ku ƙaunace hanyoyin Jehobah, da kuma ƙa’idodinsa da dokokinsa.
      Yes, you need to be a serious student of God’s Word, reading the Bible regularly and meditating on it so that you develop a real understanding of and love for Jehovah’s ways, principles, and laws. [6]

    6. Ƙari ga haka, Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Mayu, 1956, ta ƙarfafa dukan iyalai Kiristoci su “riƙa yin nazarin Littafi Mai Tsarki a gidajensu a kai a kai don kowa a cikin iyalin ya amfana.”
      And the May 15, 1956, Watchtower urged all Christian families to have “a regular Bible study right in the home for the benefit of the entire family.” [7]

    7. Ƙari ga haka, ƙungiyar Allah ta shirya a riƙa yin taro a kai a kai a cikin ikilisiyoyi fiye da 110,000 a faɗin duniya.
      God’s organization also provides regular meetings in more than 110,000 congregations worldwide. [8]

    8. Hanya ɗaya ita ce ta wajen gode masa a cikin addu’a a kai a kai don waɗannan kyaututtuka. —Yaƙ.
      One way is by regularly thanking him in our prayers for these good gifts. —Jas. [9]

    9. Shi da matarsa sukan kai yaran majami’a a kai a kai, inda ake bayyana da kuma tattauna dokokin Allah.
      He and Mary regularly took them to the local synagogue, where the Law was read aloud and explained. [10]

    10. Yahudawa suna addu’a a kai a kai kuma suna hakan a bautarsu.
      Prayer was a regular part of Jewish life and worship[[.]] [11]

    11. 4:7) Muna kusantar Jehobah kuma muna nuna ƙaunarmu a gare shi ta wajen yin addu’a a gare shi a kai a kai, muna roƙonsa ya yi mana ja-gora ta wajen ruhunsa mai tsarki da kuma ikilisiyarsa na dukan duniya.
      4:7) We draw close to Jehovah and show our love for him by constantly going to him in prayer, asking him to give us guidance by means of his holy spirit and his worldwide congregation. [12]

    12. Kamar yadda dangantaka tsakanin mutane take ci gaba domin sadawa da ke tsakaninsu, haka nan dangantakarmu da Jehobah za ta kasance a raye sa’ad da muka yi addu’a a gare shi a kai a kai.
      Just as human relationships thrive on regular, open communication, so our relationship with Jehovah stays warm and alive when we pray to him regularly. [13]

    13. 17 A wannan talifin, mun ga yadda yin bimbini a kan alkawuran Allah da kuma yin addu’a a kai a kai za su sa mu ƙarfafa bangaskiyarmu.
      17 In this article, we have seen how meditation on God’s promises and regular prayer will keep our faith strong. [14]

    14. 7:7-9, 17—Me ya sa Sama’ila ya yi hadaya ta ƙonawa a Mizfa kuma ya gina bagade a Rama, tun da yake kuma ana yin hadaya ne a kai a kai a inda Jehobah ya zaɓa kawai?
      7:7-9, 17 —Why did Samuel offer up a burnt offering at Mizpah and set up an altar in Ramah, since sacrifices were to be offered on a regular basis only at the place of Jehovah’s choosing? [15]

    15. A yau, ana buga Hasumiyar Tsaro a kai a kai a yaren Kwanyama da yaren Ndonga.
      Today, The Watchtower is published regularly in Kwanyama and Ndonga. [16]

    16. Yesu ya yi addu’a a kai a kai lokacin da yake hidimarsa a duniya.
      Jesus prayed repeatedly during his earthly ministry. [17]

    17. Littafi Mai Tsarki ya ƙarfafa mu mu “yi addu’a,” a kai a kai mu “lizima cikin addu’a,” kuma ya ce mu “yi addu’a ba fasawa.”
      The Bible encourages us to “pray continually,” to “persevere in prayer,” and to “pray constantly.” [18]

    18. Alal misali, an yi ƙoƙari a kawar da zazzaɓin ciwon sauro a kai a kai a dukan duniya, amma cutar ta fi ƙarfin mutane.
      For instance, international goals to eradicate malaria have had to be scaled back repeatedly as the disease continues to defy human control. [19]

    19. Ya kamata godiya don wannan ya motsa mu mu yi addu’a a kai a kai ga Wanda ya dace a kira shi “Mai-Jin addu’a.”—Zabura 65:2.
      Should not appreciation for this move us to pray regularly to the One who is rightly called the “Hearer of prayer”? —Psalm 65:2. [20]

    20. Me ya sa ‘yan’uwa da yawa da suke hidima a inda ake wani yare suke nazari a kai a kai a yarensu?
      Why do many of those serving in a foreign-language field find it beneficial to study regularly in their mother tongue? [21]

    21. Ta yaya masu shela a irin waɗannan ikilisiyoyin za su haɗa kai don su yi ma kowa wa’azi ba tare da yin wa’azi a kai a kai a wuri ɗaya ba don hakan zai iya sa masu sauraronmu fushi?
      How can publishers in such congregations cooperate to give everyone a witness while avoiding unnecessary overlapping of efforts that may irritate householders? [22]

    22. Hakika, ta wajen kasancewa da ƙwazo a dukan fannonin bautarmu da kuma yin hakan a kai a kai. (A.
      Yes, by being regular and diligent in all aspects of our worship. [23]

    23. Yana da muhimmanci mu magance irin waɗannan matsaloli don mu nace a matsayin Kiristoci, mu saka hannu a hidima a kai a kai, kuma mu kasance da dangantaka mai kyau da Jehobah.
      It is important that we overcome such obstacles in order to persevere as Christians, share regularly in the ministry, and maintain a good relationship with Jehovah. [24]

    24. 4 A ƙarni na farko, ikilisiyar Kirista ta ci gaba a kai a kai, a buɗe sababbin yankuna, ta almajirantarwa, kuma ta sami fahimta mai girma na nufe-nufen Allah.
      4 In the first century, the Christian congregation was constantly moving forward, opening up new territories, making disciples, and acquiring greater understanding of God’s purposes. [25]

    25. Muna son mu sa ayyukanmu na Kirista su zama abu mafi muhimmanci a rayuwarmu. Waɗannan ayyukan sun ƙunshi yin addu’a a kai a kai da karatun Littafi Mai Tsarki da halartar tarurruka da kuma fita hidimar fage.
      We do this by ‘bracing up our minds for activity,’ building our life around a spiritual routine that includes regular prayer, Bible reading and study, meeting attendance, and the Christian ministry. [26]


Retrieved June 23, 2019, 4:47 pm via glosbe (pid: 15922)