Glosbe's example sentences of a kan [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar a kan:
- Ka yi bimbini a kan abin da ka karanta, ka yi ƙoƙari ka fahimci nufin Jehobah a kan batutuwa, kuma ka yi tunani a kan hanyoyi dabam dabam da abin da ka karanta zai iya shafar rayuwarka.
Meditate on what you read, try to perceive Jehovah’s will in matters, and think of different ways that the material could apply in your life. [2] - 11, 12. (a) Waɗanne batutuwa Yesu ya yi magana a kan su a Huɗuba a kan Dutse?
11, 12. (a) What topics did Jesus discuss in his Sermon on the Mount? [3] - A yau, a tsakanin masu da’awar su Kirista ne—tsakanin waɗanda suke zama tare a kan benci a cikin coci—za a sami ra’ayoyi dabam dabam a kan batutuwa kamar su hurewan Littafi Mai-Tsarki, ra’i na bayyanau, coci suna shiga cikin siyasa, da kuma gaya wa wasu game da bangaskiyarka.
Today, among professed Christians —even among those sharing the same pews— one can find a wide range of views on such subjects as the divine inspiration of the Bible, the theory of evolution, church involvement in politics, and the sharing of one’s faith with others. [4] - Da yake kusato birnin—yana kilisa a kan jaki a cikar Zakariya 9:9—yawancin mutanen da sun taru wajensa suka shimfiɗa mayafansu a kan hanya, wasu kuma suka baza ganyen da suka kakkaryo.
As he approaches the city —riding on the colt of an ass in fulfillment of Zechariah 9:9— most of the people that have gathered around him spread their outer garments on the road, while others cut branches from the trees and spread them out. [5] - Ya kuma faɗi minti nawa nama zai yi a cikin ruwa, yadda za a shanya shi a kan katako, ainihin irin gishirin da za a yayyafa a kan shi, da kuma sau nawa za a wanke shi a cikin ruwan sanyi.
It covers how many minutes meat must stand in water, how to drain it on a board, the texture of salt to rub on it, and then how many times to wash it in cold water. [6] - Mun shirya taron ƙara wa juna sani don a koyar da dattawa da suke Kwamitin Hulɗa da Asibitoci a kan yadda za a tattauna da likitoci da alƙalai da kuma masu kula da jama’a game da imaninmu na Nassi a kan jini.
Seminars were arranged to teach elders on Hospital Liaison Committees how to approach doctors, judges, and social workers to discuss our Scriptural stand on blood. [7] - (Ishaya 7:14; 53:3, 9, 12) Fiye da ƙarnuka biyar kafin lokacin, Littafi Mai Tsarki ya ƙara annabta cewa zai shiga cikin Urushalima a kan jaki kuma za a ci amanarsa a kan azurfa 30.
(Isaiah 7:14; 53:3, 9, 12) The Bible also proclaimed, over five centuries in advance, that he would enter Jerusalem on a donkey and that he would be betrayed for 30 pieces of silver. [8] - Hakika, waɗannan firistoci masu haɗama suna bukatar kuɗi a kan hidima mafi sauƙi a haikali, suna son a biya su su rufe ƙofofi da kuma kunna wuta a kan bagadi!
Yes, those greedy priests even demanded a fee for the simplest of temple services, requiring payment for shutting doors and lighting altar fires! [9] - Da yaron ya mutu daga baya, Iliya ya kwantar da shi a kan gado, ya yi addu’a, ya kwanta ya miƙe a kan yaron sau uku, ya yi roƙo: “Ya Ubangiji Allahna, ina roƙonka, ka bar ran yaron nan ya sake shiga cikinsa.”
When the child later died, Elijah laid him on a couch, prayed, stretched himself upon the boy three times, and pleaded: “O Jehovah my God, please, cause the soul of this child to come back within him.” [10] - Dama masu laifi ne kawai ake kashewa a kan gungumen azaba ko kuma a rataye su a kan gungumen.
Normally, only criminals were executed on a torture stake or had their dead bodies hung on a stake. [11] - Hakan ya faru ne bayan ta yi bimbini a kan wani nassin da aka karanta a taro kuma ta yi bincike da ya sa ta karanta wasu nassosi da suka yi magana a kan batun.
A turning point came when she meditated on a scripture that was used at one of our meetings and that she connected with other Bible verses. [12] - 13:17) Alal misali, dattijo zai iya ƙarfafa mu a kan muhimmancin yin Bauta ta Iyali da yamma a kai a kai ko kuma zai iya ba da shawarwari a kan wasu fannoni na hidimarmu ta fage.
13:17) For example, an elder may give us encouragement related to the importance of having a regular Family Worship evening or may offer suggestions concerning some aspect of our field ministry. [13] - Jehobah ya gaya wa Yahudawa su lura da al’amuransu tun daga wannan ranar, ba a kan watsi da suka yi da aikin ba a dā amma a kan sake ginin.
Jehovah urged the Jews to set their hearts from that day forward, not on their past negligence, but on the rebuilding work. [14] - Za ku iya ƙara ɗan lokaci a kan lokacin da kuka saba yi don ku yi wa’azi a inda mutane sun yi yawa, kamar a kan titi?
Could you extend your ministry for a few more minutes and engage in some form of public witnessing, such as street witnessing? [15] - 6 Da yake annabta ayyukan Allah a kan masu sujjadar ƙarya, Zafaniya 1:4-6 ya ce: “Zan miƙa hannuna gāba da Yahuza da dukan mazaunan Urushalima. A wurin nan zan datse saura waɗanda ke bauta wa Ba’al, da kuma sunayen firistocin gumaka tare da firistocina, da kuma waɗanda ke durƙusa wa rundunan sama a kan bene, waɗanda suka durƙusa, su rantse da Ubangiji, duk da haka kuma sai su rantse da Milkom, da kuma waɗanda suka juya, suka bar bin Ubangiji, waɗanda ba su neman Ubangiji, ba su kuma roƙonsa.”
6 Foretelling God’s acts against false worshipers, Zephaniah 1:4-6 says: “I will stretch out my hand against Judah and against all the inhabitants of Jerusalem, and I will cut off from this place the remaining ones of the Baal, the name of the foreign-god priests along with the priests, and those who are bowing down upon the roofs to the army of the heavens, and those who are bowing down, making sworn oaths to Jehovah and making sworn oaths by Malcam; and those who are drawing back from following Jehovah and who have not sought Jehovah and have not inquired of him.” [16] - Ka yi tunani a kan abin da Iliya ya gaya wa wasu Isra’ilawa da suke bauta wa Baal da kuma ’yan ridda a Dutsen Karmel, ya ce: “Har yaushe za ku yi ɗingishi a kan wannan imani da wancan?
Recall Elijah’s words to the Baal worshippers and the apostate Israelites at Mount Carmel: “How long will you be limping upon two different opinions? [17] - Duk da haka, ya kamata ka zaɓi addininka bisa cikakken sanin Littafi Mai Tsarki, ba a kan wasu jita-jita ba ko kuma a kan waiwai ba.
You need to base your choice of religion on accurate Bible knowledge, not on unproved dogmas or hearsay. [18] - A kan bangaskiya aka kafa ta ba a kan abin da ake gani ba, duk da haka ya fi Doka da aka bayar ta hannun annabi Musa.
It was based more on faith than on sight, yet it was superior to the Law handed down through the prophet Moses. [19] - 33:11) Jehobah ya gaya wa annabi Irmiya: “Kadan na yi shawara a kan wata al’umma, ko kuwa a kan wani mulki, a tumɓuke, a rushe, a hallaka; idan a loton nan wannan al’umma, wadda na ambace ta, ta juya ga barin muguntarsu, ni ma in tuba ga barin aikin masifa da na ƙudurta musu.”—Irm.
33:11) Jehovah told his prophet Jeremiah: “At any moment that I may speak against a nation and against a kingdom to uproot it and to pull it down and to destroy it, and that nation actually turns back from its badness against which I spoke, I will also feel regret over the calamity that I had thought to execute upon it.” —Jer. [20] - Hukuncin Allah a kan Yezebel ya kamata ya ƙarfafa bangaskiyarmu a kan wane aukuwa na nan gaba?
God’s judgment upon Jezebel should strengthen our faith in what future event? [21] - Muna iya mutuwa babu zato ba tsammani kamar kifayen da a kan kama da taru, ko kuma tsuntsayen da a kan kama da tarko.
Our life can end as unexpectedly as when fish are caught in a net or birds in a trap. [22] - (4) Kafin ka bar wurin, ka nuna masa tambayar da ke bayan warƙar a ƙarƙashin jigon nan “Ka Yi Tunani a Kan Wannan Tambayar” kuma ka shirya ranar da za ka dawo don ku tattauna amsar da Littafi Mai Tsarki ya bayar a kan tambayar.
(4) Before you leave, show him the question on the back under “To Think About” and make arrangements to discuss the Bible’s answer next time. [23] - (Afisawa 4:26, 27) Maimakon nuna takaici a kan wasu ko kuwa yin fushi da wasu, ko kuma mai da hankali a kan rashin gaskiya na wani yanayi, zai dace Kiristoci su yi koyi da Yesu wajen “damƙa [kansu] ga wanda ke yin shari’a mai-adalci,” Jehobah Allah.
(Ephesians 4:26, 27) Rather than venting frustration or anger on individuals or concentrating overmuch on the injustice of a situation, Christians do better to imitate Jesus in “committing [themselves] to the one who judges righteously,” Jehovah God. [24] - 20:18) Ka shirya binciken da kake son ka yi ta wajen lissafa abubuwa biyu da kake son ka sani, ɗaya zai yi magana a kan fa’idojin kasuwancin ɗayan kuma a kan matsalolin.
20:18) To organize your research, prepare two lists —one detailing the benefits, the other the liabilities. [25] - Laifin ba a kan ‘ajiye wa kanmu dukiya’ ba ne amma a kan rashin zama “mawadaci . . . ga Allah.”
The fault is not so much in ‘laying up treasure for oneself’ as it is in failing to be “rich toward God.” [26]
- Ka yi bimbini a kan abin da ka karanta, ka yi ƙoƙari ka fahimci nufin Jehobah a kan batutuwa, kuma ka yi tunani a kan hanyoyi dabam dabam da abin da ka karanta zai iya shafar rayuwarka.
Retrieved June 23, 2019, 4:47 pm via glosbe (pid: 13258)