Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:abdicate

Discussion page of abdicate

Glosbe's example sentences of abdicate [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar abdicate:
    1. (Genesis 19:17-22) Did Jehovah abdicate his authority?
      (Farawa 19:17-22) Jehobah ya kasa nuna ikonsa ne? [2]

    2. Even though they are few in number, they cannot abdicate their responsibility to the great crowd.
      Ko da su kalilan ne, ba za su ba wa taro mai girma hakkinsu ba. [3]

    3. (Ephesians 5:23) Thus, the husband is not to abdicate his responsibility but to shoulder it manfully; nor is he to be tyrannical or harsh but, rather, loving, reasonable, and kind.
      (Afisawa 5:23) Saboda haka, kada maigida ya guji hakkinsa amma ya cika hakkinsa kamar namiji; kada kuma ya zama mai cin zali, maimakon haka, ya kasance mai ƙauna, mai sanin ya kamata, kuma mai kirki. [4]


Retrieved August 20, 2020, 3:07 pm via glosbe (pid: 8173)