Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:ability

Discussion page of ability


Glosbe's example sentences of ability [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar ability:
    1. Yes, she returned to her husband as determined as ever to carry out her role as his wife to the best of her ability.
      Hakika, ta koma wurin mijinta, kuma ta ci gaba da yin aikace-aikacenta na gida a matsayin matarsa. [2]

    2. Indeed, our ability to resist the Devil and his agents begins with a determination to be acquainted with God’s standards and to adhere to them fully.
      Hakika, don mu yi tsayayya da Iblis muna bukatar mu san mizanan Allah kuma mu yi rayuwa da ta jitu da su. [3]

    3. 18 Essential to not being drawn into a materialistic way of life is cultivating the ability to distinguish between right and wrong when making decisions.
      18 Domin kada mu fāɗi cikin hanyar biɗan abin duniya yana bukatar mu iya bambanta tsakanin abin da ke daidai da abin da ba daidai ba kuma a tsai da shawara. [4]

    4. (Psalm 22:9) As we grow, we mature in our ability to respond to love.
      (Zabura 22:9) Sa’ad da muke girma, muna girma a iyawarmu mu amsa ga ƙauna. [5]

    5. A sister with artistic ability may be entrusted with arranging flowers for the Memorial.
      Ana iya ba ’yar’uwa da take da iyawa na fasaha aikin shirya furanni a lokacin Tuna Mutuwar Yesu. [6]

    6. Like the young man, we want tocarry it out to the best of our ability, with zeal, with joy—yes, with eagerness!
      Kamar saurayin, muna son mu cika shi wajen yin iyakar ƙoƙarinmu, da himma, da farin ciki—hakika, mu ɗokanta a yin haka! [7]

    7. 18 Reflecting on the above, you can see that faithfulness to God is not linked to prominence, education, financial standing, or social status; nor is faithfulness dependent on intelligence, talent, or ability.
      18 Nasara ta gaske ya dangana ga kasancewa da aminci ga Allah, kuma kowannenmu zai iya kasancewa da aminci a gare shi ko da wane irin yanayi muke ciki. [8]

    8. In these two articles, we will see how young ones can learn to use their thinking ability to strengthen their faith and to defend it.
      A waɗannan talifofin, za mu ga yadda matasa za su iya koyan yadda za su yi amfani da tunaninsu don su ƙarfafa da kuma kāre bangaskiyarsu. [9]

    9. The problem with fear of death is that it can paralyze one’s ability to enjoy life and erode one’s confidence that there is meaning to life.
      Matsala da ke tattare da tsoron mutuwa ita ce cewa za ta iya hana mutum more rayuwa kuma a ɓata tabbacin mutum cewa akwai ma’ana a rayuwa. [10]

    10. May Jesus’ example move us to do the same, to the best of our ability.—1 Pet.
      Bari mu yi iya ƙoƙarinmu wajen yin koyi da Yesu.—1 Bit. [11]

    11. Jehovah has the ability to detect the genetic bent of the unborn and to exercise his foreknowledge and select beforehand whom he chooses for his purposes.
      Jehovah yana iya sanin halin jariri da ba a haifa ba, ya nuna sanin gaba kuma ya zaɓa tun da wuri wanda zai cika ƙudurinsa. [12]

    12. Consider this: God’s Word indicates that neither Satan nor his demons have the ability to read our thoughts.
      Yi la’akari da wannan: Kalmar Allah ta nuna cewa Shaiɗan da aljanunsa ba za su iya karanta zuciyarmu ba. [13]

    13. 8 It is likely that Abraham’s ability to form a mental picture of what God had promised enabled him to perform outstanding acts of faith.
      8 Wataƙila yadda Ibrahim ya yi tunanin alkawuran da Allah ya yi masa ne ya taimake shi ya yi ayyuka da suka nuna yana da bangaskiya sosai. [14]

    14. And how did Moses’ ability to see “the One who is invisible” strengthen him when he and his people were in peril?
      Ta yaya ganin “Wanda ba shi ganuwa” ya ƙarfafa Musa a lokacin da shi da ’yan’uwansa suke cikin tsaka mai wuya? [15]

    15. Serving as a pioneer will indeed help you to improve your ability to use the Bible in the ministry and to make spiritual advancement.
      Yin hidima na majagaba zai taimake ka ka kyautata iyawarka na yin amfani da Littafi Mai Tsarki a hidima kuma ka samu ci gaba na ruhaniya. [16]

    16. At some point, you may confront a mechanical problem that is beyond your ability to solve, requiring that you pull to the side of the road and seek help.
      A wani wurin kuma, motarka tana iya lalacewa wadda kai da kanka ba za ka iya gyarawa ba, hakan zai sa ka ajiye ta a gefen hanya kuma ka nemi taimako. [17]

    17. They realize that in the end, it is love—not ability—that identifies a true Christian.—John 13:35; 1 Corinthians 13:1-3.
      Sun fahimci cewa a ƙarshe, ƙauna ce—ba iyawa ba—take bayyana Kirista na gaskiya.—Yohanna 13:35; 1 Korinthiyawa 13:1-3. [18]

    18. JEHOVAH has given us the ability to put ourselves in the place of others.
      JEHOBAH ya halicce mu da wata baiwa, wato yadda za mu iya saka kanmu a cikin yanayin wasu. [19]

    19. If our territory has people who have limited reading ability or those who speak a language for which we have few or no publications, then we could also use Listen to God or Listen to God and Live Forever.
      Idan mutanen da ke yankinmu ba su iya karatu sosai ba ko yarensu dabam ne kuma littattafai kaɗan ne ake da su a yaren ko kuma babu ma sam, za mu iya yin amfani da ƙasidun nan Ka Saurari Allah ko kuma Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada. [20]

    20. It includes the ability to face things as they are—not the way you would like them to be.
      Ya ƙunshi iya jimre wa kowane yanayi kamar yadda yake har sa’ad da yanayinka ya zama yadda ba ka so. [21]

    21. 18 Our ability to do good is hindered because of inherited sin.
      18 Ajizancin da muka gada na hana mu nuna nagarta. [22]

    22. Intrigued by the gecko’s ability, researchers say thatsynthetic materials made to imitate the gecko’s feet could be used as a powerful adhesive.
      Domin tsaka ta ba su mamaki, masu bincike sun ce za a iya yin amfani da abubuwan da mutane suke ƙerawa da ke da ƙarfi kamar ƙafar tsaka a matsayin gam mai ƙarfi sosai. [23]

    23. For according to their actual ability, yes, I testify, beyond their actual ability this was, while they of their own accord kept begging us with much entreaty for the privilege of kindly giving and for a share in the ministry destined for the holy ones [in Judea].”
      Gama ina shaida, gwargwadon ikonsu, har gaba da ikonsu, da yardan ransu suka bayar, da naciya mai-yawa suna roƙonmu a yarda masu wannan alheri su yi tarayya cikin hidima ga tsarkaka [da ke Yahudiya].” [24]

    24. 17, 18. (a) Parents, how can you boost your children’s confidence in their ability to defend their faith?
      17, 18. (a) Wace nawaya ce iyaye suke da ita? [25]

    25. 17:9) In such a situation, he can act even sooner than human parents can because his “beaming eyes” have the ability to look deep inside us, to examine our inmost thoughts.
      17:9) A irin wannan yanayi, zai ɗauki mataki da sauri fiye da iyaye na zahiri saboda “idanunsa” suna iya ganin zuciyarmu, kuma su bincika tunaninmu. [26]


Retrieved Wed Mar 06 2019 10:18:31 GMT-0500 (EST) via [27]