Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:abode

Discussion page of abode


Glosbe's example sentences of abode [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar abode:
    1. 10 Later that night, in answer to a question put to him by the faithful apostle Judas (Thaddaeus), Jesus said: “If anyone loves me, he will observe my word, and my Father will love him, and we shall come to him and make our abode with him.”
      10 Daga baya a wannan dare, da yake amsa tambayar da Yahuda (Taddawus) mai aminci ya yi masa, Yesu ya ce: “Idan mutum yana ƙaunata, za shi kiyaye maganata; Ubana kuwa za ya ƙaunace shi, mu zo wurinsa, mu yi zamanmu tare da shi.” [2]

    2. At Isaiah 63:15, heaven is described as God’s “lofty abode of holiness and beauty.”
      A Zabura 96:6, mun karanta game da wuri mai tsarki na Allah “karfida jamali suna cikin tsatsarkan wurinsa.” [3]

    3. In 1934, the Bulletin supplied detailed plans for a compact but comfortable abode with such practical features as a water system, a cooking stove, a fold-up bed, and insulation against the cold.
      A shekara ta 1934, Hidimarmu ta Mulki ta ba da fasalin yadda za a iya gina wannan gidan tare da saka masa bayan gida mai amfani da ruwa da rasho da gadon da ake naɗewa da kuma abin kāre sanyi. [4]


Retrieved Wed Mar 06 2019 10:20:11 GMT-0500 (EST) via [5]