Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:acknowledge

Discussion page of acknowledge

Those who fail to acknowledge God’s glory are thus inexcusable.

Saboda haka, waɗanda sun ƙi su yarda da ɗaukakar Allah ba su da hujja.

jw2019

Relatively few acknowledge that Jesus is the Christ, the Son of God.

Kaɗan ne kawai daga cikinsu suka yarda cewa Yesu shi ne Kristi, Ɗan Allah.

jw2019

Just as they appreciate having the right to train their children in God’s way, so they acknowledge that the non-Witness parent, if he or she chooses, shares the parental responsibilities.

Kamar yadda suka fahimci cewa suna da ’yancin yi wa ’ya’yansu tarbiyya yadda Allah yake so, hakazalika sun yarda cewa, iyayen da ba Mashaidi ko Mashaidiya ba tana iya ba da nata gudummawar wajen kula da yaran idan tana so.

jw2019

(Acts 15:14) And in these last days, he is gathering together “a great crowd, which no man [is] able to number, out of all nations and tribes and peoples and tongues,” who joyfully acknowledge: “Salvation we owe to our God, who is seated on the throne, and to the Lamb.” —Revelation 7:9, 10.

(Ayukan Manzanni 15:14) A wannan zamani na ƙarshe, Allah yana tattara “taro mai-girma, wanda ba mai-ƙirgawa, daga cikin kowane iri, da dukan kabilai da al’ummai da harsuna,” waɗanda cikin farin ciki suke cewa: “Ceto ga Allahnmu ne wanda ya zauna bisa kursiyin, ga Ɗan ragon kuma.”—Ru’ya ta Yohanna 7:9, 10.

jw2019

Do you have the courage to acknowledge Jesus as your King?

Shin kana da gaba gaɗin nuna cewa Yesu ne Sarkinka?

jw2019

11:20) Israel’s opponents refused to acknowledge that God was fighting for Israel, and that led to their defeat.

11:20, Littafi Mai Tsarki) Magabtan Isra’ila sun ki su amince cewa Allah yana yaki a madadin mutanensa kuma hakan ya sa an halaka su.

jw2019

11:29, 30) Anyone who wished to serve God acceptably would have to acknowledge and accept Jesus’ role in the outworking of Jehovah’s purpose.

11: 29, 30) Duk mutumin da ke so ya faranta wa Allah rai yana bukatar ya amince cewa Allah yana amfani da Yesu wajen cim ma nufinsa.

jw2019

What did David recognize about Jehovah’s knowledge, and thus what must we acknowledge?

Menene Dauda ya fahimta game da sanin Jehovah, saboda haka, menene dole mu fahimta?

jw2019

For this very reason also God exalted him to a superior position and kindly gave him the name that is above every other name, so that in the name of Jesus every knee should bend of those in heaven and those on earth and those under the ground, and every tongue should openly acknowledge that Jesus Christ is Lord to the glory of God the Father.” —Phil.

Domin wannan Allah kuma ya ba shi mafificiyar ɗaukaka, ya ba shi suna wanda ke bisa kowane suna; domin cikin sunan Yesu kowacce gwiwa ta rusuna, ta cikin sama da ta kan duniya da ta ƙarƙashin duniya, kowane harshe kuma shi shaida Yesu Kristi Ubangiji ne, zuwa darajar Allah Uba.”—Filib.

jw2019

(1) We acknowledge Jehovah’s right to set the standard as to good and bad.

(1) Mun yarda da ikon Jehovah na kafa mizani na nagarta da mugunta.

jw2019

Listen to and acknowledge his answer

Ka saurari amsar da ya bayar kuma ka gode masa

jw2019

The value of such a discussion is best appreciated when we acknowledge that trials that come with age cannot be avoided.

Ya kamata mu san cewa ba za mu iya hana tsofaffi samun matsaloli ba.

jw2019

A word of caution: Some well-intentioned parents focus so much on what they want their child to become that they neglect to acknowledge what he or she is already doing.

Yana da kyau a tuna cewa wasu iyaye da suke son abu mafi kyau ga yaransu suna yin kuskuren mai da hankali ainun ga abin da suke son yaransu su zama har su manta su yaba wa yaran don abin da suke yi yanzu.

jw2019

The word refers, not to one who lacks intelligence, but to “one who refuses to acknowledge dependence on God.”

Wannan furcin ba ya maganar wanda ba shi da basira, amma “wanda ya ƙi dogara ga Allah.”

jw2019

Many people acknowledge that this is, not solving, but contributing to family breakdown, illness, and other troubles.

Mutane da yawa sun yarda cewa waɗannan abubuwa suna ɓata iyali da jawo cututtuka iri-iri da kuma wasu matsaloli.

jw2019

Yet, they failed to acknowledge that Jehovah’s spirit moves the faithful and discreet slave to make adjustments in His due time, not when we may feel that this is needed.

Duk da haka ba su fahimci cewa ruhun Jehovah ne yake motsa amintaccen bawa mai hikima ya yi gyare-gyare a Nasa lokaci, ba lokacin da muke jin yake daidai ba.

jw2019

(1 Peter 2:23) The quickest way to take the heat out of a quarrel is to acknowledge your mate’s viewpoint and to apologize for your part in the conflict.

(1 Bitrus 2:23) Hanya mafi sauri ta kawar da jayayyar da kuke yi ita ce yin la’akari da ra’ayin abokiyar aurenka kuma ka nemi gafara don abin da ka yi da ya jawo matsalar.

jw2019

For this very reason also God exalted him to a superior position and kindly gave him the name that is above every other name, so that in the name of Jesus every knee should bend of those in heaven and those on earth and those under the ground, and every tongue should openly acknowledge that Jesus Christ is Lord to the glory of God the Father.”

Domin wannan Allah kuma ya ba shi mafificiyar ɗaukaka, ya ba shi suna wanda ke bisa kowane suna; domin cikin sunan Yesu kowace gwiwa ta rusuna, ta cikin sama da ta kan duniya da ta ƙarƙashin duniya, kowane harshe kuma shi shaida Yesu Kristi Ubangiji ne, zuwa darajar Allah Uba.”

jw2019

They will destroy forever those humans who of their own choice refuse to acknowledge his sovereignty and who treat with scorn the loving provisions that he makes through Jesus Christ.

Za su halaka dukan mutane da suka zaɓa da kansu su ƙi ɗaukaka ikonsa na mallaka kuma da suke raina tanadi mai kyau da ya yi ta wurin Yesu Kristi.

jw2019

They will follow Jesus’ example and humbly and willingly acknowledge Jehovah’s sovereignty.

Za su bi misalin Yesu. Kuma domin suna da sauƙin kai, za su yi farin ciki don Jehobah yana mallakarsu.

jw2019

Rather than acknowledge the fundamental changes during the last days, they would scoff: “From the day our forefathers fell asleep in death, all things are continuing exactly as from creation’s beginning.”

Maimakon su amince cewa waɗannan muhimman canje-canje suna faruwa ne a kwanaki na ƙarshe, za su ɗauka cewa abubuwa suna tafiya daidai kuma za su riƙa yin ba’a suna cewa: “Tun daga randa ubanni suka kwanta barci, dukan al’amura suna nan kamar yadda suke tun farkon halitta.”

jw2019

Our showing due respect for the instrument Christ is using to manage his earthly belongings is one way in which we “openly acknowledge that Jesus Christ is Lord to the glory of God the Father.” —Philippians 2:11.

Wata hanya da za mu “shaida Yesu Kristi Ubangiji ne, zuwa darajar Allah Uba,” ita ce ta wurin daraja mutanen da Kristi yake yin amfani da su su kula da mallakarsa ta duniya.—Filibbiyawa 2:11.

jw2019

Still, we do well to acknowledge the potential for such futile debates.

Duk da haka, yana da kyau mu gane wofincin irin wannan jayayya.

jw2019

Joh 12:42 —Why were some Jews afraid to acknowledge Jesus as the Christ?

Yoh 12:42 —Me ya sa wasu Yahudawa suke tsoron gaskata cewa Yesu ne Almasihu?

jw2019

Acknowledge his comments, and commend him if you can do so sincerely.

Ku gode masa idan ya yi bayani kuma ku yaba masa da zuciya ɗaya.

jw2019