Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:adabi

Discussion page of adabi

Glosbe's example sentences of adabi [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar adabi:
    1. Bugu da ƙari, miyagun iskoki suna yin amfani da kasawar ’yan Adam ta wajen ɗaukaka adabi, silima, da kuma wasannin telibijin waɗanda suke nuna lalata da kuma fasikanci.
      In addition, wicked spirits capitalize on the sinful bent of humans by promoting literature, movies, and television programs that feature immoral and unnatural sexual behavior. [2]

    2. Wannan ya sa koyarwar ta fi kowacce irin sana’a a duniya, ko koyarwar adabi ne, fasaha, har ma tsarin magani.
      That of itself makes this field of teaching more elevated than any of a secular sort, whether that of teaching elementary subjects, employment skills, or even medical specialties. [3]

    3. Maurice, wani malamin makaranta da ya yi murabus, ya yarda cewa Littafi Mai Tsarki yana da amfani wajen tarihi da kuma adabi.
      Maurice, a retired schoolteacher, always believed that the Bible had some historical and literary value. [4]

    4. Kayayyaki kaɗan kawai ta ɗauka amma a cikinsu har da adabi na Littafi Mai Tsarki da Shaidun Jehovah suka buga.
      She carried only a few possessions, but among them was Bible literature published by Jehovah’s Witnesses. [5]

    5. Kowa na da hakkin a yi masa kariya ta kowane hali , domin ya sami damar yin fara 'a da cin amfanin abin da ya kirkiro a fannin kimiyya ko na adabi ko na hikima .
      Everyone has the right to the protection of the moral and material interests resulting from any scientific , literary or artistic production of which he is the author . [6]

    6. * An rubuta labarin Ayuba da kyau wanda hakan ya sa aka ɗauki labarin adabi mafi kyau.
      * Job’s experience is so beautifully set out in written form that the account is considered to be a literary masterpiece. [7]

    7. ANEZLOBNAYA, a ƙasar Rasha, wasu ɗaliban adabi a makarantar sakandare suna nazarin littattafan wani marubuci na Rasha, Mikhail Bulgakov.
      IN Nezlobnaya, Russia, a high school literature class was studying the works of the Russian author Mikhail Bulgakov. [8]

    8. Wasu manazartan suna mai da hankali da kalmomin ne kawai kamar nazarin falsafar adabi na Littafi Mai Tsarki.
      Other scholars give themselves over to word studies, like the philology of Bible literature. [9]

    9. Mutane da yawa suna yin wa’azi daga gida zuwa gida suna ba da adabi na Littafi Mai Tsarki.
      Many were witnessing from house to house offering Bible literature. [10]

    10. Amma idan muka ƙyale ƙa’idodin Allah, ruhun wannan duniyar zai yi nasara a kanmu, da ake ɗaukakawa ta wajen magana, adabi, nishaɗi, da kuma ɗabi’a.
      If we were to ignore God’s reminders, however, we could be overcome by this world’s spirit, promoted in much of its speech, literature, entertainment, and conduct. [11]

    11. Lokacin da yake saurayi ya karanta tarihin dā, adabi, kimiyya, da kuma ilimin yanayin ƙasa.
      As a young man, he had studied ancient history, literature, science, and geography. [12]

    12. An bi tsarin rubutun tsaye da ake bi a yawancin jaridu da rubuce-rubucen adabi na ƙasar Japan a wannan sabon littafin.
      However, the text in this new publication is set vertically, using a layout style popular in Japanese newspapers and literary works. [13]

    13. Wani Ba’faranse ɗan tarihi da kuma gwanin adabi, mai suna Serge Bardet ya nemi ya warware wannan mūsun da an daɗe ana yi.
      Serge Bardet, French historian and specialist in classical literature, has sought to untangle the threads of this debate that have become so knotted over the past four centuries. [14]


Retrieved June 23, 2019, 6:10 pm via glosbe (pid: 19864)