Glosbe's example sentences of adana [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar adana:
- Ana iya ɗaukan hotunan da aka ajiye a Sashen Adana Bayanai game da Ayyukanmu na Dā a matsayin “hotunan iyalinmu.”
Photographs carefully held in the Archives could be considered part of our “family album.” [2] - Amma mene ne amfanin adana irin waɗannan kayayyaki da kuma yin bincike game da tarihinmu na dā?
But of what benefit is it to preserve such material and delve into our past? [3] - Alal misali, ka yi tunanin mutum mai adana littattafai wanda ya samu wani littafi mai tamani da yake nema da daɗewa, amma sai ya ga cewa babu shafuffuka da yawa masu muhimmanci a cikin littafin.
Imagine, for instance, a book collector who finds a precious volume after a long search, only to discover that it is missing several vital pages. [4] - Na lura cewa yana adana abincinsa don shi da Jimmy da ke kwanciya a wajen sa su ci abincin tare.
I noticed that he would save his meal to share with Jimmy, who had been spending the night at his bedside. [5] - 12, 13. (a) Waɗanne ’yan dalilai muke da su na adana rahoton hidimarmu ta fage?
12, 13. (a) What are some reasons why we keep a record of our field service? [6] - Waɗanda suke zama nesa da teku sukan ci kifin da aka adana da gishiri maganin lalacewa.
Those living inland usually ate fish that was preserved by being pickled or salted. [7] - Alal misali, sa’ad da Irmiya ya sayi fegin ƙasa, ya sa an rubuta takardu biyu, kuma shaidu sun sa hannu, an kuma adana takardun sosai don nan gaba.
For example, when Jeremiah bought a plot of land, he had a document made out in duplicate, duly witnessed, and safely stored for future reference. [8] - 3:2) Muna nuna ɗabi’a mai kyau idan mun natsu sa’ad da muke shiga da kuma fita daga majami’ar taron, kuma idan muka adana wurin zama don waɗanda muke gida ɗaya tare ko waɗanda muke cikin mota tare da su ko waɗanda muke nazarin Littafi Mai Tsarki da su yanzu.
3:2) We show good manners by entering the building in a calm and orderly way when it opens at 8:00 a.m. and by saving seats only for those living in our home or traveling in our vehicle or for our current Bible students. [9] - Ka lura da karfin kalmar Allah bisa hankali ko kuma sako da ruhu ya hure, da aka adana yanzu cikin Littafi Mai Tsarki?
Have you observed the phenomenal power of God’s word, or spirit-inspired message, now preserved in the Bible? [10] - Ta wajen jurewa, muna adana dangantakarmu ta kusa da Jehovah kuma muna faranta masa rai.
By enduring, we preserve our close relationship with Jehovah and make his heart rejoice. [11] - Dukan waɗanda suke son koyarwa na Allah za su amfana ta wajen koyan hikima da ke ba da rai, har da darussa da za mu iya koya daga misalai da Jehobah ya adana.
All who love divine instruction would do well to cultivate an appetite for life-giving wisdom, including lessons we can learn from the examples that Jehovah has carefully preserved. [12] - 16 Za mu ƙara godiya ga mizanan Jehobah ta wajen yin ƙoƙari mu fahimci abin da ya sa ya adana wasu labaran Nassosi domin mu.
16 We can all increase our appreciation for Jehovah’s standards by striving to understand why he had certain accounts preserved in the Scriptures for us. [13] - Me ya sa Jehovah ya adana Littafi Mai Tsarki a duk cikin shekaru, kuma menene yake son mutanensa su yi da shi?
Why has Jehovah preserved the Bible through the ages, and what does he expect his people to do with it? [14] - 1:17-27) Wani kundin sani na Littafi Mai Tsarki ya ce abin da ke cikin waɗannan littattafan wataƙila “waƙoƙi ne da ƙwararrun mawaƙa a Isra’ila na dā suka adana.”
1:17-27) One Bible encyclopedia suggests that the contents of those books may have been “the familiar oral repertoire of professional singers in ancient Israel who preserved Israel’s epic and lyric traditions.” [15] - Ko a cikin iyalin da miji bawan Allah ne mai halin kirki, mata Kirista tana bukatar ta yi ƙoƙari ta gina kuma adana ruhaniyarta.
Even in a household where the husband is an exemplary servant of God, a Christian wife realizes that she needs to continue to work hard to build up and maintain her own spirituality. [16] - (1 Timothawus 3:15) Kada koyarwa na ƙarya ya ɓata “sahihiyan kalmomi,” da aka adana mana wanda ya zama amana mai kyau cikin shafofin Littafi Mai-Tsarki.—2 Timothawus 1:13, 14.
(1 Timothy 3:15) Never will false teachings be allowed to despoil “the pattern of healthful words,” preserved for us as a fine trust within the Bible’s pages. —2 Timothy 1:13, 14. [17] - Muna godiya cewa Jehobah ya sa aka adana labaran “abin da aka rubuta a dā” don mu sami ƙarfafa daga “littattafai mu zama da bege.”
How grateful we are that Jehovah preserved the record of “all the things that were written beforehand,” so that “through the comfort from the Scriptures we might have hope”! [18] - A wani ɓangare kuma, babba zai fi daraja kyautar da iyalinsa suka adana shekaru da yawa.
An adult, on the other hand, may deeply treasure receiving a gift of sentimental value, such as a family heirloom. [19] - In ji shi, wannan littafin da wasu sashen Littafi Mai Tsarki na dā “misali ne na musamman da ya nuna yadda aka adana littafin kuma ba a canja kalmomin ba.”
According to him, this manuscript along with other ancient Biblical texts “provides a unique example of textual continuity.” [20] - Maryamu ta saurari makiyayan sosai kuma ta adana maganarsu a zuciyarta
Mary listened carefully to the shepherds and preserved their words in her heart [21] - Kamar hotunan iyali, Kayayyakin Tarihi da aka adana suna sa mu san game da kanmu da kuma kakanninmu na ruhaniya, wato, game da bangaskiya da gaba gaɗin waɗanda suka bauta wa Allah kafin mu da farin ciki da kuma ƙalubalen bauta wa Ubanmu na samaniya mai ƙauna da ja-gorar Allah da kuma yadda yake tallafa wa mutanensa sosai.
Like a family album of memories, the Archives collection tells us much about us and our spiritual forebears —about the faith and courage of those who have gone before us, about the joys and challenges of serving our loving heavenly Father, and about God’s guidance and unfailing support of his people. [22] - Ka taba samun wasikar da kake kaunarta kwarai—watakila domin tana da ban karfafa—da ka adana kana karatunta sau da yawa?
Have you ever received a letter that was so dear to you —perhaps because it offered needed comfort— that you saved it and read it again and again? [23] - Tana ƙulla kuma adana dangantaka mai kyau da mutane kuma tare da Allah.
It is fundamental in forging and maintaining good relations with people and with God. [24] - An adana Naɗaɗɗun Littattafai na Tekun Gishiri ƙarnuka da dama a cikin tuluna a kogon dutse marar danshi
Manuscripts known as the Dead Sea Scrolls survived for centuries in clay jars stored in caves in a dry climate [25] - Maimakon ya yi biyayya ga dokar Allah na kawar da dukan Amalekawa masu gaba kuma ya halaka dukiyoyinsu, Saul ya kama sarkinsu kuma ya adana dabbobinsu da suka fi kyau.
Instead of obeying Jehovah’s command to wipe out the hostile Amalekites and destroy their possessions, Saul captured their king and kept their best animals. [26]
- Ana iya ɗaukan hotunan da aka ajiye a Sashen Adana Bayanai game da Ayyukanmu na Dā a matsayin “hotunan iyalinmu.”
Retrieved June 23, 2019, 6:10 pm via glosbe (pid: 20788)