Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:administering

Discussion page of administering

Glosbe's example sentences of administering [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar administering:
    1. (Matthew 24:45) A progressive theocratic organization with loving oversight is administering Kingdom activity through 110 branch offices of Jehovah’s Witnesses.
      (Matta 24:45) Ƙungiya ta tsarin Allah mai ci gaba da kula cikin ƙauna suna gudanar da tsarin aikin Mulkin ta rassa 110 na Shaidun Jehovah. [2]

    2. Jehovah has also purposed that 144,000 anointed Christians be taken from the earth and raised to heavenly life as Christ’s joint heirs associated with him in administering earth’s affairs. —Rev.
      Nufin Jehobah ne cewa a ɗauki shafaffun Kiristoci 144,000 daga duniya kuma a ta da su zuwa rai a sama su zama masu yin sarauta tare da Kristi wajen yin mulki bisa duniya.—R. Yoh. [3]

    3. Jesus has 144,000 corulers who will share in administering his just reign over the earth.
      Yesu zai yi mulki da abokan sarauta guda 144,000 kuma za su yi mulkin adalci bisa duniya. [4]

    4. However, he does not hold back from administering appropriate punishment.
      Duk da haka, yana ba da horo da ya dace. [5]

    5. “At the full limit of the appointed times,” explained Paul, God put into operation “an administration,” a system of administering matters that will lead to the unification of all his intelligent creatures.
      A “cikar wokatai” in ji Bulus, Allah ya kafa “wakilci,” wato, tsarin ja-gorar al’amura da zai kai ga haɗa kan dukan halittunsa masu basira. [6]

    6. Jehovah pardoned his sin and exercised restraint in administering judgment upon him and Bath-sheba.
      Jehobah ya gafarta masa zunubinsa kuma ya yi haƙuri bai yi wa Dauda da Bath-sheba horo mai tsanani ba. [7]

    7. 8 Today, we may be faced with daunting tasks requiring special skills, such as building, printing, organizing conventions, administering disaster relief, and communicating with doctors and hospital personnel about our Scriptural position on the use of blood.
      8 A yau, muna iya yin aikin da ke bukatar iyawa na musamman, kamar gini da buga littattafai da shirya taron gunduma da taimakon ’yan’uwanmu bayan wani tsarar bala’i da kuma bayyana wa likitoci da ma’aikatan asibiti abin da Littafi Mai Tsarki ya faɗa game da yin amfani da jini. [8]

    8. Most Israelites did not have a direct share in administering the nation’s affairs or in coordinating its spiritual feeding program.
      Yawancin Isra’ilawa ba su sa hannu a kula da harkokin al’ummar ba ko kuma gudanar da tsarin cin abinci na ruhaniya. [9]

    9. Perhaps a doctor or a nurse said them before administering a recommended treatment.
      Wataƙila likita ko nas ya faɗe su kafin ya yi maka allura. [10]


Retrieved June 23, 2019, 12:07 pm via glosbe (pid: 7666)