Glosbe's example sentences of advertisements [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar advertisements:
- Clever advertisements led customers to believe that using certain personal hygiene products would give the user social status that others could only envy.
Talla ta basira ta sa masu ciniki suka gaskata cewa yin amfani da wasu kayayyakin tsabta za su bai wa mai amfani da su matsayi da wasu sai dai su yi kishi. [2] - I wanted to be thin like the models I saw in smoking advertisements.
Ina so in zama siririya kamar ’yan matan da ake nunawa a tallar taba sigari. [3] - Months later, I offered the magazines to another girl who was passing out advertisements, and she accepted them.
Bayan wasu watanni, na ba wa wata yarinya da take talla mujallu kuma ta karɓa. [4] - One day, a nice young girl smiled at me as she passed out advertisements for a fruit stand.
Wata rana, wata yarinya mai kirki ta yi min murmushi kuma ta nuna min ‘ya’yan itatuwa da take sayarwa. [5]
- Clever advertisements led customers to believe that using certain personal hygiene products would give the user social status that others could only envy.
Retrieved March 17, 2019, 12:39 am via glosbe (pid: 5915)