Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:afflicts

Discussion page of afflicts

Glosbe's example sentences of afflicts [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar afflicts:
    1. What kind of famine afflicts today’s world, yet how has Jehovah provided abundantly for his people?
      Wane irin bala’in yunwa ne ke damun mutane a yau, amma ta yaya Jehobah yake wa bayinsa tanadi? [2]

    2. If we see the severity of the “disease” that afflicts us, we can better appreciate the value of the “cure” —our deliverance.
      Idan muka fahimci tsananin “cutar” da muka kamu da ita, za mu fi fahimtar amfanin “warkarwar” wato, cetonmu. [3]

    3. God may give us the wisdom and inner strength needed to cope with “a thorn in the flesh” that afflicts us as if we were being slapped by “an angel of Satan.” —2 Cor.
      Allah yana iya ba mu hikima da ƙarfin da muke bukata don mu jimre da ‘masuki cikin jiki’ da ke wahalar da mu kamar a ce “manzon Shaiɗan” yana marinmu.—2 Kor. [4]

    4. There are many in our day who need it when experiencing grief, either because of a calamity that strikes many thousands or because of tribulation that afflicts only them.
      Da akwai mutane da yawa a zamaninmu da suke bukatarta da suke baƙin ciki, ƙila domin masifa da ta sami mutane dubbai ko kuma saboda ƙunci da ke wahalar da su. [5]

    5. First, imperfection afflicts us; second, it afflicts those humans in authority over us.
      Na farko, mu ajizai ne; na biyu kuma mutanen da suke da iko ma ajizai ne. [6]

    6. What negative feeling afflicts many people, including some true Christians?
      Wane tunani ne mai kasalarwa yake damun mutane da yawa, har ma da wasu Kiristoci na gaskiya? [7]


Retrieved November 12, 2020, 2:16 pm via glosbe (pid: 31167)